Lyrics

David bamu kida Kai! Kutumelesi Dan bana yafi na yan kwambo Gwanja ga Adam Zango Sama horibo, kai! Kinga fito sarari (ihu) Yi min takun ki kama da dan mazari (Your body problem) Girgiza nan Yan mata karkada nan Jijjiga nan Wani sabon take daga nan Alelele girgiza nan (Ado Gwanja ne) (Kuzo kuji ga Adam Zango) Yan mata karkada nan (Ado Gwanja ne) (Kuzo kuji ga Adam Zango) Jijjiga nan (Ado Gwanja ne) Wannan wani sabon take ne daga nan (Ado Gwanja ne) (Kuzo kuji ga Adam Zango) Haba yan mata Karfah ku kunyata Ado Gwanja Na doka ta ku taka rawar ku Ku bar ja in ja Da kujera ta, ta tsakar gida Na baza babbar haja Da na doki asha rawa Kunyi rawarku cikin basaja Kai taro in ya kai taro Ni mata zan ja Ado Gwanja ne Nikuma sarkin zance ne Shi koh a kan fuska In ka ga shinge saje ne (mata) Ku mance su wane da wance Kuzo kuji sabon take Karkada nan (sama) Yan mata jijiga nan Haba kai karkada nan Wannan wani sabon take ne daga nan (Ado Gwanja ne) (Kuzo kuji ga Adam Zango) (Ado Gwanja ne) (Kuzo kuji ga Adam Zango) Ku bani sadaki na, na rawa Kuci kan hakkin ku In kunka hana ni Ku sani kun yiwa kan ku A abinda na tara Shin ni mai naci mai zan baku? Tunda in na karba Zai koma ga cikin dangin ku Tunda kunyi mun lakabi Gwanjan gani mai kishin ku Lilin Baba ya fadi sabon labari Naji mutane sunji abun tari-tari Ado Gwanja na fadi babban labari Karshen zancen zani rufe sai nace Karkada nan Haba, yan mata jijiga nan Karkada nan Wannan wani sabon ake daga nan Eh kalla-kalla Wata waka dallah-dallah Adamu Zango tare da mata tsala-tsala (Kai!) Madallah, Allah Alhamdulilah Ga limamin matan bana Gwanja ikon Allah Tare da Zango Mai sanya magauta kwalla Mu mun saida Mun bar wasu na yin talla Yan mata jigida ba ayi sai an saba Ko an saba sai Jauro ya duba Nazo Zango ku taka ba tababa Kun ga rawar waka Kuji ni 'ya'yan baba Alelele girgiza nan Yeba, yan mata kada nan Murguda nan Zango nace "jijjiga nan" Yeba Let's go Sama, horibo Sama Kasa Horibo Kasa
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out