album cover
Samba
467
Afro-Beat
Samba was released on March 10, 2020 by Blue Pie Records USA as a part of the album African Gold - Adam a Zango Vol, 9
album cover
Release DateMarch 10, 2020
LabelBlue Pie Records USA
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Hausa boy
Adam zango
Ayye nanaye
Ayye nanaye
Ke cika lubaye
Sararin sama sai tsuntaye
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Ko taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Ku taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Kai kuyo dabo-dabo
Samba-samba-samba
Kai kuyi dabo-dabo
Samba-samba-samba
Ku yan mata wai ya hakane?
Ni ina waka ku kuna tsugunne
Ko dadin wakar bakwaji ne?
Ko in karo sautin gangar ne
Wararan wara tunbe
'Yan matan yaye
Masu shaye-shaye
Basu gaida iyaye
Bare su kai masu aike
Shi kau yarannan
Wanda bai sallah nan
In ya mutu gobe
Ai wuta zaije kenan kunga gashi gara yin sallah nan
Sha madarar lilo
Mai jirgi ne ya zarce mai mota
Sha madarar lilo
Mai mota ya zarce mai babur
Sha madarar lilo
Mai babur ya zarce mai keke
Sha madarar lilo
Mr Dj
Da dauka mana sautin (sha madarar lilo)
Your waist
Your waist
All I want is your waist
Your waist
Your waist
All I want is your waist
One, two, theree go
Ayye nanaye
Ayye nanaye
Ke cika lubaye
Sararin sama sai tsuntaye
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Ku taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Ku taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Kai kuyo dabo-dabo
Samba-samba-samba
Kai kuyi dabo-dabo
Samba-samba-samba
Kun shirya?
Eh mun shirya
Kun shirya?
Eh mun shirya
Ladies kun shirya?
Mun shirya
Kun shirya?
Eh mun shirya
Kun shirya?
Eh mun shirya
Kun shirya?
Eh mun shirya
Ga sabuwar wakace
A Naija mai sabon zance
Ba cecekuce zan fada maku in banbance
No be exchanging ce
Na be finest boy na arewa
Zan danyo sace
In sace sun sace
Sace sace sassace sace
Take banana tigoyo
Everybody mu juyo
Dance your body kuyo soro
Go down low
Go down low
Go down low
Go down low
Take banana tigoyi
Everybody mu juyo
Dance your body kuyo soro
Go down low
Go down low
Go down low
Ayye nanaye
Ayye nanaye
Ke cika lubaye
Sararin sama sai tsuntaye
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Tsuntsuntsu tsuntsugu
Ya hau sama yayi tsugu
Ya koma kar yayi kuru
Ko taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Ku taho da abobo-abobo
Samba-samba-samba
Kai kuyo dabo-dabo
Samba-samba-samba
Kai kuyi dabo-dabo
Samba-samba-samba
Adam Zango
Samba-samba-samba
Zango
Written by: Zobango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...