album cover
Soyayya
5,456
Pop
Soyayya was released on June 8, 2018 by White House as a part of the album Mai Laya
album cover
Release DateJune 8, 2018
LabelWhite House
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM109

Credits

Lyrics

Soyayya ta rikita mini kwakwalwa
Soyayya ta zamo mini fatalwa
Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa
Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa
A rayuwata fa idan na same ki, na rabauta
Domin ke usulinki na zabe sahiba ta
Da kin tafi, ah da kyan asali sanan kina da tsabta
Taka a sannu yar fulanin yarinya you are my mama sita
Ko Romeo da Juliet basu kai mu a so ba senorita
Yar fara ce a zuci da fuskarta na fahimta
Shiyasa ko abun sha ban son Coke, gara Fanta
Sai ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Baby nace ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Soyayya ta rikita mini kwakwalwa
Soyayya ta zamo mini fatalwa
Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa
Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa
Soyayya ta rikita mini kwakwalwa
Soyayya ta zamo mini fatalwa
Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa
Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa
Zuciya tai fari, fari
Ni ganinki a yau nai mari, mari
Kaina na jiri, jiri
Sahiba zo kiyi mini yori, yori
Hadin ga da tsari, tsari
Ni dake zamuyo mari, mari
Kiyo mini fari, fari
Da idanki kiyo mini kwari, kwari
Ni zan shiga garari
In kika ce sona yana wari, wari
Ni zan buga tambari
Koda zan shiga hadari
Sai ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Baby nace ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Sai ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Baby nace ki soni (ki soni)
Ki bini (ki bini)
Ki kaini (ki kaini)
Soyayya ta rikita mini kwakwalwa
Soyayya ta zamo mini fatalwa
Ya zanyi da soyayya, zata kai ni gushewa
Ni ya zanyi da soyayya, ta ha mini sakewa
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...