Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Adam. A. Zango
Adam. A. Zango
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adam. A. Zango
Adam. A. Zango
Songwriter

Lyrics

Bani kida, bani kida, bani kida
Zango ya dawo
Bani kida, bani kida, bani kida
Wa kaje kazo
Bani kida, bani kida, bani kida
Wararan waratanbe
Bani kida, bani kida, bani kida
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Ku taka, ku taka, ku taka
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Eh daga fresh prince
A kegije
Yeah, ehhh
Tabaraka ya ilahi ka bani basira zan yi waka
Wakar gayun garin mu dan gayun bana sam babu harka
Cirani zasu malam amma ba izinin uban su
Ba izinin uwar su ba albarkar Allah gare su
Tafiya takai tafiya suna ta sana'a irin kusu
Sun tara kudin asusu, basa tina baya gidan uban su
Sun manta uwa gare su suna faman shagalin su
Sun kwashi kudin jikin su
Suna mikawa karuwan su
Kaga diyan asara
A harkar tasu akwai fitsara
Suna shukar tsiyar su
Yan sanda sai suka wawushe su
Daga nan aka kai su yari wata shida sai aka sallame su
Bayan an sallame su dari biyu tak ke aljihun su
Nan suka koma ga Allah
Suna rokon shi ya taimake su
Allah ka bamu Naira
Ya kamata mubar garin nan
Tun muna samun na shayi
Kafin na koko ya gagare mu
Eh gayu an sha wuya duniya ce
Ai daman dandi kaho ne (haka yake)
Ehhh girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Wata karuwa taci mutuncina in rama ko in kyale?
Aa Zango karka rama
Ka barta da kanta tayo nama
Dan musan taci leda kabar ta da kanta takai ga rami
Karuwa mai ladabin kunama
Kowa kaga karuwa ta yabe shi
Uwa da uba nai sun tsane shi
A'a lalai nagode Allah ya raba ni da harbin yar kunama
Ashe macijiya ce mai bata abinci take ta cizo
Allah kare ni sharri na kaska mai bin nama, nama
Nama, nama, nama, nama
Ke ni fa bada ke nake ba
Amma idan kin tsargu dake nake
Ehhh girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Ranar murna a tashe a manta bakin ciki dan a wala
Bance fa ku wargaje ku tashe fa kuce kun manta salla
Ni dai nace a tashe da dadare har rana ta bila
A gidan shasun garin mu DJ Abdul ke bamu sauti
Shi ko wanan kidan Mr Sub shine ya doka sautin
Wai yaya yan Kaduna wanan wakar ta sa ku santi?
Eh ta samu santi, dan gashi muna shasu da party
Aha ba ringa wa yafi wani iya rawa
Ehhh girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za, za
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Ku taka, ku taka, ku taka, ku taka
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Girgiza, za, za, za, aza, za, za, za
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...