album cover
Rawa
5,788
Pop
Rawa was released on March 13, 2020 by SM 001058 Releases as a part of the album Rawa - Single
album cover
Release DateMarch 13, 2020
LabelSM 001058 Releases
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Don adah
Don adah
Producer

Lyrics

Kai, ku aje langa-langa
Ya saba yanka
Ko kina da kyawu ki dada da wanka
Yan mata kuja ajinku
Wa zaya tsinka?
Kullum tambaya ake mini
Me nayiwa mata ne?
Daga sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
Ha, da sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
(Don Adah)
Dadi na da marka-marka akwai ruwa
Daraja martaba ta hula tuluwa
Mata narikeku tamkar yan uwa
Ko wacce ta rayu tamkar tsuntsuwa
Wannan martabar nake basu
A koda yaushe shine
Daga sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
Haba, da sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
Ku hade kai kamar kwatancen tsintsiya
Kuyi rawarku ba garaje ko daya
Kome ya faru ganga ta biya
Allah shi yasan karatun bebiya
Kuma shika gane yaren kurciya
Kuma shika basu dama har suke kulani
Daga sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
Haba, da sunji dan kida na sai rawa
Daga sunji dan kida na sai rawa
Written by: Ado Gwanja, Bello Hassan
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...