Lyrics

Sun ji kujera, sun fito, sun chashe rawa Kun yi a sha rawa, rawa, sun kuma yin rawa Ni a game na kalle sabon takun rawa Kar ku sakaita ba ce ku tsaya ba mata, kai Ai wannan gidan da yan mata nan nake Kuraya matse gedan autan pipige Ashe, mata in ba rawan ba shin aikin me kuke Rawan kutuntube na karanta ke,kai Da kun ji ana kidin, kirari sai ma dahuwa Ku masa in barku, mai karya in jiwa Ku fito na gan ku mata dan kin yawa Taushi ka bi da uba ba ko kawa In ba ku ba gida ko na uban su wa Sai gida ya gyare in ku dadai hi wa Ku ne uwar kudin mu, ku yi ri ba mai yawa Idan na ki niyi zama ki riga ki yi dake Akan tanadi auduga befor ran saka Akan ja ja martan befor kai da mota Akan kai a jihar iri befor nan shigon ka Akan girgiza mai duma da karan jerika Toh fa mata in za ku juye kayan karka To ni zan iya kai dare ina yin waka In mai da muku murtanani wa yaya ku huta In nushe su hajiya da rana mota Ahaye-ye-ye-ye Na fin shi gan rawa, rawa, mata su yi rawa Na fin kirin rawa, rawa, ranka min kawa Na gan suna rawa,rawa, komaina rawa Duk wata mai rawa, rawa, za ta yi karuwa Mata kuyi rawa ta bar ganin ido Dan sarke kafa cikin ruwa aikin bado Dan sini na masin bai kait sinin ido Yaji da mai kawa ragaya a cikin kwado Kar ko wahalar dakan ku, ku yi daidai gwargwado Ku kiyaye da mai cikana dana da na do Mata Ado na Gwanja ta kai muku Kunja da hanu, anja an bar maku Fatan da na yi, Allah ya taya maku Ku yi lafiya rawa ba takon kaya
Writer(s): Bello Hassan, Ado Isah Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out