album cover
Juya
555
World
Juya was released on July 24, 2020 by 14Records as a part of the album The High Table
album cover
Release DateJuly 24, 2020
Label14Records
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM162

Credits

PERFORMING ARTISTS
1414
1414
Performer
COMPOSITION & LYRICS
abdulsalam umar
abdulsalam umar
Lyrics
Musa Akilah
Musa Akilah
Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Yebo
Yebo
Producer

Lyrics

(14 Records baby)
Haba 'yar baba
14 ne ke magana ai
Aiko ganin na foller
Yar fara gata kiran dollar
Hakika nin gaskiya kaunar ki nake
Nazo don na zauna ne
Tako a hankali
Zubo danwake da man kuli
Sai ki hada Hausa da dankali
To kira jatuma ta dan taka
I just want to know
Why you dey feel me so
Why you no let me go
Baby hold me closer
Yeah-yeah-yeah-yeah
Zuba mini madara
Dadi wane lagwada
Kafin in ankara
Sai ga jatuma da ankara
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
(Sai ku juya)
Baki bane ko sai mun fita ne?
Tace "7:30"
Nace "hakan take"
Come and pick me up
Nace zaki ganni
Kamun karfe shida sai gata a ginin
Tana jira a waje
Wai I need you to give it to me
Nace "sai hakuri"
Tace "haba baby to juya ka gani"
Dana juya gani
Sai na kara gani, wayyo
To sun mai baya
Dan jirgiza na gani
Baby waina na gani
Wuta da kankara
Wanka da madara
Tace "Benza nake son hawa"
Nace "to ki juya mini yar baka"
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
(Sai ku juya)
Sannun ki da juya wa
Ga dan Musa yana godewa
See we go shut it down
We gon' bring it down
We go shut it down, down-down-down
Ai to sannun da saurara
To dan Khadija ke rerawa
See we go shut it down
We go bring it down
We go shut it down-down
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Sai ku juya (juya-juya, ku juya)
Written by: Musa Akilah, One One Four, abdulsalam umar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...