album cover
Nawa
261,251
Afro-Beat
Nawa was released on March 4, 2025 by Emteey Shmurda as a part of the album Nawa - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
01:35 - 01:40
Nawa was discovered most frequently at around 1 minutes and 35 seconds into the song during the past week
00:00
00:05
00:20
00:25
00:35
00:45
00:50
01:15
01:35
01:50
02:20
02:30
03:10
00:00
03:21

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Emteey Shmurda
Emteey Shmurda
Vocals, Shaker
COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Jibrin Goma
Muhammad Jibrin Goma
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
BeatsmithX
BeatsmithX
Producer, Executive Producer

Lyrics

[Intro]
Higher higher
Call me Your Highness
Emteey Shmurda, you know issa murder
[Verse 1]
Inama inama, kizamo mata ta
Ni na ba ki dama, ga wuri ki zauna
Ni zan ba ki so na, kaman fura ki dama
Gani nan, kina inane gani nan
[PreChorus]
Gaskiya you my moonlight, kar ki sa ni a rana
A kai ni gun mai so na, dan son ki ya shiga rai na
Na je na dawo, gun ki zan ko mo
Baby na nazo, son ki zan ka mo
[Chorus]
Randa nafara ganinki
Soyayya ta kameni
Kaman fura kin dameni
Alƙawari zan aureki
Nawa nawa nawa
Nawan, kece nawa, kece nawa ahh
[Verse 2]
Tinini tanana biko biko
Son ki na ke baby ki zo ki zo
Da ace babu ke, ni nasan zan haukace
Buri na na aure ki, baby na ki zo muje
ʼYan mata ki huta lafiya, ki haska watan samaniya
Nazama abokin soyayya, dan sonki ya shige zuciya
Baby zo zo zo, zan ba ki so so so
Baby zo zo zo, zan ba ki so so so
[PreChorus]
Gaskiya you my moonlight, karki sa ni a rana
Dan son ki ya shiga rai na, a kai ni gun mai sona
Na je na dawo, gun ki zan ko mo
Baby na nazo, son ki zan ka mo
[Chorus]
Randa nafara ganinki
Soyayya ta kameni
Kaman fura kin dameni
Alƙawari zan aureki
Nawa nawa nawa
Nawan, kece nawa, kece nawa ahh
[Outro]
Fulee baddo, mi like your style oh
Fulee baddo, mi like your style
Written by: Muhammad Jibrin Goma
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...