album cover
Tangaran
album cover
Tangaran was released on August 4, 2020 by SM 001058 Releases as a part of the album Tangaran - Single
August 4, 2020
LabelSM 001058 Releases
BPM137
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Sama
Tangaran, kai
Isa muje zuwa na Gombe
Mata ku juya abinda Allah ya baku
Da mai kidana nazo
Mu chasu kan lokaci it
Muci muriyar tangaran
Tangaran
Mata ku juya abinda Allah ya baku
Da mai kidana nazo
Mu chasu kan lokaci
Muci muriyar tangaran
Naji rigirgire bayi kyale
Baba tsaiwa
Ita kuma dadawa yafi tushe
Gun su kalwa
Ita ko uwar gami babu girma
Aunty ganwa
Masu rawa su taka
Su ke kam ai ta tsaiwa
Sai taron biki yayi taro aga kowa
Bani zuwa bikin duk da babu
Irin ku mata
Sama
Mata ku juya abinda Allah ya baku
Da mai kidana nazo
Na Gwanja reshen giginya
Zani in girgizo
A kasantuwa ta daku kam
Babu shatun gizo
Don masu nauyin jiki
Basa da kyamar hazo
Wa zata dau lokacin ta
Tabani in ingizo
In bata baiti na waka
Harda gangar rawa, sama
A'a meye ya dame ku?
Yan mata me ya dame ku?
Ga na Gwanja ku
Nazo ku tashi na ganku
Isa Gombe ne ke kida domin ku
Ni ko bana batu inki sa sunanku
Domin ba iyayen biki tamkar ku
Tunda rabbi ya bani ku
Babu ranar inda raina, sama
Mata ku tashi na ganku
Komai dana ku yana da dadi
Kuyi rawar na kare daku
Na wuce Maradi
Ance zani matan garin
Duka na zumudi
Sunyi rawar kidana
Kamar ta mutan Makurdi
Dan a farin kasata
Garin ku yake mabudi
Dadina daku baku kushe irin salona
Toh, toh, bazan raira baiti
A gun mara kan gado ba
Bazan kyale mata na dau
Mara kyan halin ba
In dai baku
Bazan batun kyawun gida
Kune ran gida
Sai daku aka kwashi raba
Hirar Gwanja dai taku ce
Ko ban fito ba
Dan in nai kida
Zaku juya irin na baya
Sama, kai horibo
Haba, eh mana toh
Iye mata ku seta
Kubar ni akan ma'auni (sama)
Dan nasaba uzurin ku
Kuna da rauni
Kujeru kuke a bide ku
Gurin mazauni (kai)
Dan kifi akan cinsa
Koda yana da karni
Kar sai na fito
Zana tashi kuke tsayar ni
Domin bani kauce
Batunku kuna da rana, sama
Ai sama
Ai kasa, haba
Aha yaba
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...