album cover
Mairo
1,620
Afro-Beat
Mairo was released on September 28, 2020 by 2093726 Records DK as a part of the album Mairo - Single
album cover
Release DateSeptember 28, 2020
Label2093726 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auta Waziri
Auta Waziri
Songwriter

Lyrics

Ehim
Prince production
(Prince production)
Auta Waziri kuke ji malam
Na sabu dake, koda yaushe muna tare (muna tare)
Na yarda dake, bani so aga mun ware
Kece sila kin sakani cikin matsala
Na yarda da komai don na bar miki komai
Mun sabu da juna wai koh kin manta amana
Nikam a zatona sam baki sakani a rana
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Your the one in the million kin sani
Soyayya tintini
Na kauce yan zamani
Dan ke daya mu zauna tare
Tunda na ganki da farko (farko)
Soyayya dana miko (miko)
Kin amsa tun farko kince ni ba dila na saura
Mesa kika kereni (kereni)
Naga shirinki ki koreni (koreni)
Kumah kinsan cewa rayuwata bata yiyuwa sai dake
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Soyayya ruwan zuma, in ka sha baiwa masoyi
Ba mai miki tsangoma, komai kika ce haka zanyi
Dan kece tawa kuma kinyi kalar burgewa (gewa)
Dawisu kwantance in kinyi adon nunawa
Dan allah kibar fadin ni dake zamuyai sabawa
In akace bake, toh nima bani kinsa hakane
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Mairo
Zan kiranki da mairo
Dan allah juyo
Yarinya mai waigo
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...