Lyrics

Beat amjad record Yan karnin Sabo ya tsinkayeni Kuma nauyin kauna ya rinjayeni Yanzu karkinin Sabo ya tsinkayeni Kuma nauyin kauna ya rinjayeni Zuciya ta darsu Dasanki har tagamsu Dasanki har tagamsu Kunnuwanki rufesu Karzuga tatabasu Kinga nidai kinmini kema kizaiya nar innaimiki Tausaya kicire mini shinge a zuciya basha maki Dukan masoyi bazaya so bankwanabah Masoyitah To kaunarka dai tayi rassai har tsinka nakeyi azaune Mahadinta sone Kullum sanka ke kwan kwasamin kofar zuci yay sallamane A kan martabane Burina zaman lafiya Dakai mukasantu mai tarbiya Daggadare zuwa safiya ina kallankane tunjiya Kalamai tuttudowa suke Nima yimin kawanya suke Muddin zaki nesanta zanjure a a duba nake Ina kallanka tamkar cida Ina shedarka har abada Abunda nake tunani zamanmu zai tsorata yan hassada Nidai sanki yafi mini innai laifi kiyafe mini. Kar kigujeni dan yanzu nasaba sanki yafarmini Abin kauna abimin mar mari Akanka nake takarin shiri Domin dai nabirgeka tunda gaskiya bata neman tuni Wayyo sanki yay mamaya Yay girma Kamar maliya Wanda yakalli Mai so yabars.hi Dan hakane zaman duniya Akanka nakoyi karfin hali Zanyaki isa kwal kwali Dukka macen datai kokarin tabaminkai akwai janhali Kingashigarki tadau ido Irin kayankine na Ado Nishauki nake innakalli mai sona idan tafito Abin Sona abin tutiya Nai damara gake natsaya Wanda yasoka yazan soshi tunda sone garkuwar duniya Mid get mix
Writer(s): Hamisu Yusuf Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out