album cover
Bako
694
Alternative
Bako was released on November 4, 2020 by 2439720 Records DK as a part of the album Bako - Single
album cover
Release DateNovember 4, 2020
Label2439720 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Bako ga bakon zuciya
Nasan kece wace ke gane kalamina
Na samu kyakkyawa
Wace kowa ke nema
Kyawunta zanyi yabawa
Shifidar kan taburma
Yi nakeyi babu mai rabawa
Sai dai Allah mai girma
Bare wanda nai tai fulawata gashi har tayo girma
Wazai tuke shukar dake a cikin zuci?
Wazai tuke tashen dake a cikin zuci?
Ni ba malalaci bane ba nasan darajar wake
Ni ba malalaci bane ba nasan darajar noma
Kafin kifara sona anayi mini kallon wawa
Akan kinki basu dama akai na, kullum sai gulma
Ni nasan me na hango gareki, na toshe kunne in nema
In na biye wa bakunan su soyayyar bata girma
Toshe kunnuwa ki kema
Toshe kunnuwa ki kema
(Yarinya kyakkyawa)
(Yarinya kyakkyawa)
(Yarinya kyakkyawa)
(Yarinya kyakkyawa)
Daidai dani a soyayya
Komai naki irin nawa
In kin ban bani rainawa
Sai dai na kara godewa
Koda munyi batawa
Koda munyi sabawa
Gun kowa baki nunawa
Fuskarki ba'a ganewa
Kullum aikina kallonki
Soyayya ba'a kamo ki
Ruwa mai wanke bandaki
Halin kirki na shaideki
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
La-la-la-la
La-la-la-la
Naki ne
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Ha-aa-aa-aa-aa-ah
Uhmm-mm-ah
Kai dan uwa guna
Baka fushi kaina
Mai kaunar dangi na
Nafi sonki kan raina
Kyakkyawa dan mama ka wuce cikin kaina
Kin cika duk burina taho ga guri zauna
Kullum farin cikinka ne, yake wanke raina
Kowa naki yana sane, kina tsantsar sona
Sanka autan mama, ni bazan boye ba
Sanki autan mama, ni bazan daina ba
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...