Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Doctor
Doctor
Doctor
Na Doctor
Doctor
Doctor
Doctor Bahijja, kece a kan doki
Na soyayya, zo mu shige daki
Doctor Bahijja, nice a kan doki
Na soyayya, zo mu shige daki
Kunso, tattaro, miko zana mika
Zancen gaskiya, ke ke gyara harka
Bude in saka miki kauna ta ki dauka
Domin ke na gangaro muyi rawa da waka
Hanzarta ki bani dama, in tura sako
Domin na sani tsakanin mu babu roko
Al'amari na so shike sa a rike koko
Har kayi magiya baka san kai ba harda roko
Lalala, kece sila
Ah-haha, kin hanan sukuni
A fada ta ka wuce bako
Na dade hakan nake ta fako
Kana da aji guna ka wuce roko
Komai ka so gare ni zan miko
Adon tafiya waiwaye za muyi ni da kai
Ka shafa ruwa yafi dadi ban yada kai
A'ah-a'ah, ban yada kai
Kina da dabara, na baki kyautar Kano har da Kaduna
Doctor Bahijja, na mallaka miki ruhi da jiki na
Ba ja in ja, a tsakanin mu dani da ke har karshen rai na
Idan da amana, za'a kira naki Doctor Bahijja
Doctor mai addini
Doctor Bahijja, nice a kan doki
Na soyayya, zo mu shige daki
Idan nayi kunci, kaine wanda ke yimin rarrashi
Shiyasa ita zuci, tace kaine zata so ko ba numfashi
Gare ka naji sassauci, shiyasa an taba ka za naji haushi
A tare mu zauna, bana damuwa
Gurin bacci na, da kai zan tada kai
Doctor
Doctor
Doctor
Na Doctor
Doctor
Doctor
Doctor Bahijja, kece a kan doki
Na soyayya, zo mu shige daki
Doctor Bahijja, nice a kan doki
Na soyayya, zo mu shige daki
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...