album cover
Babu Ni
1,440
Alternative
Babu Ni was released on June 14, 2021 by 3107972 Records DK as a part of the album Babu Ni - Single
album cover
Release DateJune 14, 2021
Label3107972 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM104

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
SABO ABDULMALIK HUSSAIN
SABO ABDULMALIK HUSSAIN
Songwriter

Lyrics

Tynking Maigashi
Don Adah bada kida
(Don Adah)
Kaunar ki ce tamin sasari ta kama ni
Banda sukuni kullum ke nake ta tunani
Ke nake so wanda ko za'a kashe ni
Son da na miki ya wuce misali ko an sa a ma'auni
Komai na na bayar a kan ki ni ban fadi ba
In kina nan kuka bazan yi shi ba
A rashin ki a rayuwa, ni nasan bazan moru ba
Ga hannu na baby jani muje gaba o
Ina kaunar ki
Kuma bani barin ki
Burina auren ki in bake toh ai babu ni
Ina kaunar ki
Kuma bani barin ki
Burina auren ki in bake toh ai babu ni
I love you (zan fada da baban murya)
I need you (kece ko za'a kashe ni)
I love you (zan fada da baban murya)
I need you
Ni naji ana cewa soyayya rayuwa ce
Haka ne, haka ne zuciyata duka kin sace
Jinin jikina wallahi ai kece
Mai kyau da sura gare ni ke garkuwa ce
Kece na zaba, a zuciya ban barin ki
Burina shine, a gidan ku na kai sadaki
Kece na zaba, a zuciya ban barin ki
Burina shine, a gidan ku na kai sadaki
Ina kaunar ki
Kuma bani barin ki
Burina auren ki in bake toh ai babu ni
Ina kaunar ki
Kuma bani barin ki
Burina auren ki in bake toh ai babu ni
I love you (zan fada da baban murya)
I need you (kece ko za'a kashe ni)
I love you (zan fada da baban murya)
I need you
Written by: SABO ABDULMALIK HUSSAIN
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...