album cover
Kwalele
42,025
Alternative
Kwalele was released on September 21, 2021 by 2439720 Records DK as a part of the album Nabeela Album
album cover
Most Popular
Past 7 Days
02:10 - 02:15
Kwalele was discovered most frequently at around 2 minutes and 10 seconds into the song during the past week
00:00
00:10
00:15
00:20
00:30
00:40
01:00
01:05
01:10
01:15
01:20
01:30
01:35
01:40
01:45
01:50
02:10
02:25
02:45
02:55
03:00
03:15
00:00
03:24

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
abdulkadir tajuddeen
abdulkadir tajuddeen
Songwriter

Lyrics

Kwalelen wanda baya sona da ke
A birnin zuciyata kinyi ginin da ba'a turewa
Kwalelen wanda baya sona dakai
A birnin zuciyata kayi ginin da ba'a turewa
Kwalele, kwalele
Kwalele, kwalele
Ba'a tsayuwa ga sana'ar da babu riba
Nashiga zuciyar da bazan gani ba
Shiyasa na tsaya na tantance na duba
Daganan sai muka fara so dake na saba
Amma da ni ban sanki ba
Gashi a yau nazama jagaba
Toh lallai a yanzu nagane nayi iba
Da ganina za a ce dake amaryata
Ahhhh
Nagane duniya kaso masoyinka
Domin zai taimaka dan gyara rayuwarka
Wallahi nafada sam babu mai halinka
A randa baka zuciyata zata koka
A koda yaushe addu'a zana maka
Ga wanda yayi hani garemu muyi shirka
A ko ina zani zama garkuwarka
Domin in tare makiya su farmake ka
Asha jini asha ruwa, me zaya bayar
Idan an rabamu da juna, me zaya tayar
Idan anyi fada, ayi sulhu kauna ta koyar
Ita kuma fahimtar juna aure ta bayar
Gashi lokacin ya bayyana, mun rabauta
Duka abinda nace maki kin fahimta
Soyayya, ni na shirya
Ba tsoro, ko in ja baya
Ranar rabuwa, banaso injiya
In kasake fada, sai na bar duniya
Lallabani, kar kasa nayo kuka
Ni matarkace dake bidar lallashinka
Written by: abdulkadir tajuddeen
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...