Credits
PERFORMING ARTISTS
Nazir M Ahmad Sarkin Waka
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nazir M. Ahmad
Songwriter
Lyrics
[Verse 1]
Tanko Almakura Tanko uhm gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Sako mai bayyana sako ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Sako mai bayyana sako ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 2]
Sako mai bayyana sako ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
To fa mai bayyana zance ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 3]
(Agogo) to sannu da aiki tsayayyen gwamna
Tanko Almakura Tanko mai son al'umma
(Zaki)shi kan dana tarko idan ya kama
Sannan shi dauki abincin shi ba al'umma
[Verse 4]
(Shege) shi ku bar shi da shege idan sun shirya
Mu ko sai a bar mana Tanko waliyyin gwamna
Sako mai bayyana sako ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
To fa mai bayyana zance ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 5]
Ka ji, kaje Nasarawa idan ka zauna a can to
A ba ka bayanin waliyyin gwamna
Sardauna, ta tabbata kai ne mai son al'umma
Sauran sai mu bar su da nera idan sun tara
Kai ko sai ka ba wa kananan ka ba manyanmu
Kullum mu saka a ranmu idan an auna
[Verse 6]
To fa mai bayyana zance ina yaz zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 7]
Ko dama tafiyar ta ka ce ta fi alkhairi
Makura Tanko waliyyin gwamna
An ci an sha a mulki har ma gida ta samu
Gaishe ka bawan Allah ka saba kwana sallah
Ka zabi rokon Allah a zauna a sha labari
Kowa ya zo ga Malam, karfi garai limamin
Nima gida zan kwana sai na ga malam babba
Malam kudi ga ilimi
[Verse 8]
Ya yi hanyoyi da gada da kuma wutar lantarki
Ku ce masa bawan Allah
Sun yi, sun yi su cire ka sun ma koka su cire ka
Karfi ga bawan Allah
Zaki ciro mai aiki, sai na ga gwamnan kirki
Rana adon mai shanya
Ka tsara filin jirgin sama
Wannan ina mai tafiya a zauna a sha labari
Sarki da kayan yaki
Giwa da karfi daji wannan batun manya ne
[Verse 9]
Mu dai kasar nan kai ne
Gwamanmu gwamnan kirki an ja da kai a bar ka
An yi da an yi, an yi kai ne kadai CPC
Mu je dan gaban goshin Baba Buhari
Amana ta ci sauran da duk an ka ba su amanar
Kasa ta ci su
Ya ci ya sha yaro yace gida zai koma
Dama da nan yas saba
[Verse 10]
Mulkin da kai Nassarawa
Wallahi ta inganta
Yara da manya a yau kowa na ta yin sambarka
Kai kai sabon tsarin da kowa zai mallaki fili
Ya gina gida ya zauna
Masoyin Buhari kana sonsa har ma karshen zamani
[Verse 11]
Sannan cikin tattalinka
Nasarawa ma ba bashi
A kara da yin tattalinka, a kara da tsoron Allah
[Verse 12]
Ayyaraye nanaye
Ayyaraye nanaye
Ayyaraye nanaye
Ayyaraye nanaye
Ayyaraye nanaye
[Verse 13]
Tsohunmu bai tawaye
Mata ku ce kun waye
Tafiyar idan za a yi ta ku ce tafiyar ba za a ware
[Verse 14]
To fa! mai bayyana zance ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
To fa mai bayyana zance ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 15]
Ka bar Nasarawa da hasken wutar lantarki
Sannan ka bar su da ilmi da zaman lafiya
[Verse 16]
To fa mai bayyana zance ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko (Uhm) Almakura Tanko waliyyin gwamna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
[Verse 17]
Sako (Eh) mai bayyana sako ina ya zauna
Tanko Almakura Tanko waliyyin gwamna
Allah Ya sa mu dace, Amin.
Written by: Nazir M. Ahmad

