album cover
Madara
16
R&B/Soul
Madara was released on October 23, 2021 by 3264581 Records DK as a part of the album Mafarki
album cover
AlbumMafarki
Release DateOctober 23, 2021
Label3264581 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM114

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Idris
Ahmad Idris
Songwriter

Lyrics

Na dauki alkawari zaman amana mukeyi
Kin saba yin hakuri rikeni karmu farrake
Ke sha madarar kauna, baby sha madarar kauna
Sha madarar kauna, sha madarar kauna (madara)
Sha madara, madara madaraye
Sha madara, madarar kauna
Ki sha madara, madarar kauna (madara ye)
Sha kuruminki zuciya, kece tayi zabi
In har inada rai ciki nasa kinyi gurbi
Yadda ni na kasance samsam a kanki bani bidar aibi
A kanki sai an barni, halinki bai mun muni
A kan kina idan an ganni to kinji gimbiya
Kin ban zuma nasha ya zan baki madaciya
Ko tafiya kike in nayi kira ki waiwaya
Mai zuciya ke dai ce habibiya
Dani dake duk sirri mu adana
Ni na saba dake, a guna ba yake
Babu zancen kishiya sonki tsantsa ba riya
Na kiraki da autar mata, toh ga manufata
Gasu dai da yawa 'yan mata amma ni ke na gano
Ni na wadatu a raina don sonki shi na gino
Ki fesa kalaman kauna, mallaki na kin fa aro
Eh sha madarar kauna
Baby sha madarar kauna
Sha madarar kauna, sha madarar kauna (madara)
Sha madara, madara madaraye
Sha madarar kauna (madarar kauna)
Sha madara, madarar kauna
Madaraye
Written by: Ahmad Idris
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...