album cover
Ramadan
953
Hip-Hop/Rap
Ramadan was released on March 27, 2022 by 3068878 Records DK as a part of the album Ramadan - Single
album cover
Release DateMarch 27, 2022
Label3068878 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Bashir Halliru
Bashir Halliru
Songwriter

Lyrics

Zuma on the beat
Bash Neh Pha
Bash Neh Pha
Bash Neh Pha
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
Rahama
Gafara
A yantawa
Lokacin dagewa da ibada
Ga mai son ya kwashe ladan
Azumi dole ka dage da sallah
Kullum a kusa da ladan
Laifin fili da boye ka daina
Sai kayi banza da shedan
Allah ka shake ni da tsoronka
Musamman a cikin ramadan
(A cikin ramadan)
Na tuba
Na daina cin tuwon rana
(A cikin ramadan)
Ina son inyi chanjin duk mumunan halina
(A cikin ramadan)
Na daina zunubi
Yanzun yafi karfina
(A cikin ramadan)
Zan roki Allah yasan matsalolina
(A cikin ramadan)
Jamma'ar musulmi (na'am)
Ba cuta a ramadan (الله أكبر)
Yan kasuwa (na'am)
A sausauta a ramadan (الله أكبر)
Masu kudi (na'am)
Ayi zakka (الله أكبر)
Mata, samari (na'am)
Aji tsoron Allah (الله أكبر)
Bash Neh Pha
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
Inka auri iskanci a ramadan
Ka saketa ta koma gidan su
Za'a raba aljanna a ramadan
Wanda Allah ya taimake su
Masu bautar Allah azumi
Da karfi da dukiyan su
Zasu samu garabasar lada
Lahira su sha shagalin su
Sallar dare duk masu yin ta
Su, su zasu kwashi rabon su
Zasu samu duniya ga alheri
Zai bisu har gabarin su
Dan mama duk aikin da babu kyau
Sai kuji nabar su (ji nabar su)
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
Burina a sha ruwa
Inji mai son girki
Burina a sha ruwa
Kayan marmari ba mutunci
Burina ni a sha ruwa
Azumin yau jiri nake ji
Burina a sha ruwa
Kar ulcer ta tashi
Burina ni a sha ruwa
Allah kawo sauki ana gobe
Ha-hh-hh-hh-hh-ah
A cikin ramadan
Zuma on the beat
Written by: Bashir Halliru
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...