album cover
Jindadi
2,271
Music
Jindadi was released on June 25, 2025 by Sarkee duniya as a part of the album Jindadi (feat. Ghali gh) - Single
album cover
Release DateJune 25, 2025
LabelSarkee duniya
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM125

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Sarkee Duniya
Sarkee Duniya
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Sarkee Duniya
Sarkee Duniya
Songwriter

Lyrics

Aini bansansu bama
Ban bangansu bama
Bantaba begensubama
Sunfada basasanmu nace basujimu bama
Cekawai gyara zama
Dan aikin naba zama
Kulum ina a zufa dan innemi abinci
Allah ke ban kullun lurada kyau niban kunci
Innan hanyan taki fita nan kam har bauchi
Allah bani abinci
Dan gaye babacci
DAn Maye yakwace guyunnan yanzu babaci
Karkade kunnenku_ dan wakana nasa baci
Dannnn nifa inajindadi(inajindadi)
Inajin dadi(inajindadi)
Inajin dadi(inajindadi)
allah na bai bacci (inajindadi)
Yanaban dadi
Ninninko jin dadi
Maimai to jindadi
Kakkaro jin dadi
Jikiiii yai kau fata tai laushi
Aduan iya ye, shine yake kiya ye
Bamuna hawa _ye,Dole zai kwaran
Allah ke boye asirin bawa to yazan kunci
Kasan ko bakasan komai dole kasan dadi
Mata nasan dadi
Gayu nasan dadi
Kowa nasan dadi
Nima inasan dadi
Nofa inajin dadi(inajindadi)
Inajin dadi(inajindadi)
Inajin dadi(inajindadi)
allah na bai bacci (inajindadi)
Yanaban dadi
Ninninko jin dadi
Maimai to jindadi
Kakkaro jin dadi
Written by: Sarkee Duniya
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...