Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Mubarak Abdulkareem
Mubarak Abdulkareem
Songwriter

Lyrics

442
Emalawawo combey
Ah yii
Yinshi ne 112
(Sultan with the beat baby)
Anzo a ci banza (kai)
Banza bata samu ba (kai)
Sai a tashi aje gida (wallahi)
Anzo aci banza (eh)
Banza bata samu ba (kai)
Sai a tashi aje gida (kuje)
Anzo aci banza (eyy)
Banza bata samuba (haba)
Sai a tashi aje gida (kaai)
Banza bata samuba (haba)
Sai a tashi aje gida (kaai)
Me zaku gaya mana? (Aha)
Kuda bakwa son mu (shegu)
Har kuna zaginmu (kai)
Har kuna kushemu (arr)
Kunga duk mun canja (wallahi)
Duk jiki ya huta (sosai)
Sutura mun tara (sosai)
Arziki mun tara (kai)
Daukaka mun samu (sosai)
Kuka zo kuci banza (shegu)
Banza bata samuba
Sai ku tashi kuje gida (kwarai)
Kai, in na jaka jikina na dan bari ka shanane
Kar kaga kaci banza, na dan bari a ganeka
Amma rashin dabaranka
Ya dan sa ka kana hauka
Dun na baki kudina, shine zakice kinci banza
Nima ai fa naci banza (kai)
Kona tuna maki ne?
Kin manta gidanku ne (ah a)
Gefen gadon mamaku ne (ah a)
Ki ka bani na ansa (aah)
Kinga nan naci banza
Anzo aci banza
Banza bata samu ba
Sai a tashi aje gida
Oloshi wata babe ce, da taso taci banza (kai)
Zazu muka kaita (meya faru?)
Muka ce tayi order (kai)
Ita ko taga banza (ah ah)
Kawon biryani (kai)
Wai ayi mata mandi (aha)
Fara bani milikshake (mene)
Sai kayi mani pizza (kai)
Kaga 'yar son banza
Ka san me ya faru (a'a)
To a nan muka barta
Anzo aci banza (kai)
Banza bata samu ba
Sai a tashi aje gida (kai)
(Anzo aci banza)
(Banza bata samu ba)
(Sai a tashi aje gida)
Written by: Mubarak Abdulkareem
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...