Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Shiiineh S.james
Shiiineh S.james
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Shiiineh S.james
Shiiineh S.james
Composer

Lyrics

Mai wanka da Faro
Eh mana
Shine S James o
Shine
Shine S James o
Allah ka bamu
Muma Allah ka bamu (Ameen)
Kasa mu samu
Muma kasa mu samu (Ameen)
In muka samu (in muka samu)
Kai mu zamu basu
Mu zamu basu
Allah bamu mu basu (Ameen)
Wakar mu zaki kaman alewa
Kidanga yasa suna kerewa
Saura kiris mu cinye Arewa
Mu ke sa 'yan adawa warewa
Haushi suke ji muna hayewa
Me I wan make it ba
I wan carry Mommy go to Makkah
Empty pocket e be like wahala
Allah bamu kudi (Allah bamu kudi)
Bamu kudi, kasa gayunnan su bamu guri
Batunmu ya zagaya gari
'Yan adawa sai dai kuyi hakuri
Dan mun wuce Maiduguri
Me I wan make the money
Bayan lafiya kudi da joni
Kuma zaku sani
Allah ka bamu
Muma Allah ka bamu (Ameen)
Kasa mu samu
Muma kasa mu samu (Ameen)
In muka samu (in muka samu)
Kai mu zamu basu
Mu zamu basu
Allah bamu mu basu (Ameen)
Kai, rabon kwado koda yayi sama
Allah sai yayi kasa
Tun daga Tundun wada to gama (ihu)
Mune muke tafasa
Zogale za'a hada da rama, ga Amma ga abasa
Allah kabamu da kanka
Ya Allah gamu nan gabanka gamu
Kaine kake bamu baka hanamu
Kar ka bari makiya su tabamu
Allah kabamu muma mu raba
Sannan rabamu da 'yan Jaraba
Da 'yan wahala, da 'yan hassada
Wadanda basu gudun kasada
Maza bamu guri mana
Eh mana bamu guri mana
Allah ka bamu
Muma Allah ka bamu (Ameen)
Kasa mu samu
Muma kasa mu samu (Ameen)
In muka samu (in muka samu)
Kai mu zamu basu
Mu zamu basu
Allah bamu mu basu (Ameen)
Allah ka bamu
Muma Allah ka bamu (Ameen)
Kasa mu samu
Muma kasa mu samu (Ameen)
In muka samu (in muka samu)
Kai mu zamu basu
Mu zamu basu
Allah bamu mu basu (Ameen)
Ya Allah gamu nan gabanka gamu
Kaine kake bamu baka hanamu
Kar ka bari makiya su tabamu
Allah kabamu muma mu raba
Sannan rabamu da 'yan Jaraba
Da 'yan wahala, da 'yan hassada
Wadanda basu gudun kasada
Written by: S.james
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...