album cover
Hoto
1,488
Afro-Beat
Hoto was released on June 8, 2022 by 1825564 Records DK as a part of the album Hoto - Single
album cover
Release DateJune 8, 2022
Label1825564 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM88

Credits

COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

MB on the beat
Zinaru che Zinari
Akan ki zanje yari
Ke dai akwai ki da tsari
Cikin masoya tari
Sunfi dubu baki kale su bah
Dai ido ma baki tanka su bah
Duk dani ban chanche ki bah
And hakan baki chanja ni bah
Kyakkawa nazo mi hoto
Kyakkawa nazo mi hoto
Lura da salo nah Ahh Ahh
Koh kuma gani nah Ahh Ahh
Kin zaga jini nah Ahh Ahh
Kece komai nah Ahh Ahh
Assalam salm salam alaiki
Naje gida ina neman ki
Na hau tudu na haura tafki
Da kwai wuya a sha gaban ki
Kyakkawa nazo mi hoto
Kyakkawa sai mun dau hoto
Kin zama gani nah
Kin zama ji nah
Bar kan ki da ranahhh
Jiya ya kika kwanah
Abunda mamaki
Na kwan cikin shauki
Kama da dan muli
Adon rigar saki na fada
Kyakkawa nazo mi hoto
Kyakkawa sai mun dau hoto
Abun nema Ahh Ahh
So yana da girma Ahh Ahh
Tun asali mah Ahh Ahh
Ke nake nema Ahh Ahh
Mun saba ya abun yake?
Ni La-La bani yada ke
Garin nisa chan na tar dake
So ya kaini chan in da ke
Kyakkawa nazo mi hoto
Kyakkawa sai mun dau hoto
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...