album cover
Aminiya
18,922
Pop
Aminiya was released on July 10, 2023 by Jita Record as a part of the album Aminiya - Single
album cover
Release DateJuly 10, 2023
LabelJita Record
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM101

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Songwriter

Lyrics

[Verse 1]
Barka da safiya
Mai kyau ko babu kwalliya
Na kasa juriya
A rai kin ka kwana tun jiya
Ko rufe ido na yi
Ke ce ka∂ai na ke gani
Kin wadaci zuciyata ba wacce zata antayo
[Verse 2]
Tattalin ki zan kamar ya ƙwai
Duk abin da kin ka so akwai
Babu wacce za ta ji da kai gare ni don ina da gimbiya
[Verse 3]
Kira ki Laila ni ko Majnoon
Batun ganin hoton ki na hanu
A ce na bar ki ni ko na banu
Babu ke gare ni za ni sha wuya
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Verse 4]
Mata duka ba su birge ni
Inda za ki je, ki je da ni
Ina da ke ba su raina ni
Ran da babu ke ƙaddara ba ni
Ko da wasa ni kar ki sauya ni
Farin cikin raina
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Verse 5]
Babu kowa gabanki
Sai ki sha kuruminki
Zan zamo garkuwarki, na zam farin cikin zuciya
[Verse 6]
Za na je kai kudinki
Don kin sani ban da kamar ki
Ki ce da su sun ka raba ni da ke
Zan shige rijiya
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Chorus]
Aminiya
Aminiya
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
[Outro]
(Ki ce da su sun ka raba ni dake)
(Zan shige rijiya)
Na samu aminiya
Ta tafi da zuciya
(Sultan with the beat baby)
Written by: Ali Isah Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...