Lyrics

Ashe mutuwa ke ba ki da sabo Mutuwa ke ba ki da tausai Mai raba kullum 'da da mahaifi Ashe mutuwa ke ba ki da sabo Mutuwa ke ba ki da tausai Mai raba kullum so na masoya Dan mu abin tausayi Mutuwa ta dauke shi Inna sai kiyi hankuri Baba sai kayi hankuri Mamman sai kayi hankuri Aishar Laraba sai kiyi hankuri Ranar mutuwa ta Dirko Ranar rasuwa ta Dirko Tau da malam Madun Uba na da ranshi yana gida Amma ta da ranta tana gida Amma yana yi maraye cikin gida Ranar mutuwa ta Dirko Ranar rasuwa ta Dirko Tau da malam Madun Uba na da ranshi yana gida Amma ta da ranta tana gida Amma yana yi maraye cikin gida Bayan rasuwa ta Dikko Bayan rasuwa ta dikko Mutanen da sun san mu tare Da sun ganan sai suyi ta hawaye Mutawa ke ba ki da sabo Wallahi mu mun so ki raga shi Mutawa ke ba ki da tausai Wallahi mu mun so ki raga shi Ka ga rakumi kaga buzu Ka ga rakumi kaga buzu Yau sai ga buzu ba rakumi Tunda yau bani da abun kai na Lokacin da Birko na nan Kullum muna a tare Aiki tare mu ke yi Tuhwahi muna iri dai Harma ana ce mu na tagwaye Harma ana ce mun ka ije mu Na nan Kullum muna a tare Aiki tare mu ke yi Tuhwahi muna iri dai Harma ana ce mu na tagwaye Harma ana ce mun ka ije mu Ga Birko bai maka laihi Ga Birko bai zagin ka In ma kai mashi laihi Ga Birko sai dai yayi murmushi In ma kai mashi
Writer(s): Mamadou Abdou Salam Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out