album cover
Iye
22,708
Afro-Beat
Iye was released on January 26, 2023 by Gwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited as a part of the album Iye - Single
album cover
Release DateJanuary 26, 2023
LabelGwanja Record Amson Digital Content Distribution Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM136

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter

Lyrics

[Intro]
Iye!
Na namu, na namu
Toh munfito, ku fito mu soma
Abun ga na lokaci wataran baza mu yaba
Iye!
Sama kai! Haba (Iye!)
Sultan with the beat baby
[Verse 1]
Ahh ahh, ki ɗauki zare ki bar auduga
Kinji? Kinji
Dawa ke da zangarniya ʼyar uwata
Ki ɗauki zare ki bar auduga
In kinji? Kinji ni
Dawa ke da zangarniya (Ah haiye!)
Ah haiye ke kaza da tone, tone
Bana kar ki tono huƙar yanka ki dan ƙaddara
Tafi fata
(Sama, ƙasa, sama)
Ƙaddara tafi fata
(Haka, haka)
Ah haiye ƙaddara tafi fata
[Verse 2]
Ai gwara ku daina ma raina lu'ou-lu'ou
Dan ganin bai da nauyi
In wuta ta dake shi abun ado ne
Iye!
Iye! Ga muryar mu ta kewaya
Kafin yanzu mun sha wuya
Mata sunji kiɗan mu ya faifaya
(Ha-ha-ha-ah haiye)
Rawa harda jinjinniya
Kwaɗo ke da tsallen tsiya
Mu kiɗan namu ne amman salon ʼyan gari
Kunji mata?
Lallai da masu gari ake cin gari
In babu ɗan gari bako ma ga mai zaya ci, hayai!
[Verse 3]
Iye!
Sama kai, sama
Iye!
[Verse 4]
Ruwa ya kore shuka
Ma kwar ruwa sai a tashi
Bana dai babu harka (Iye!)
Kai maciji yaga shaho ya antaya kai a rami
Ya bar baya a titi (Iye! Ashe zaka carke)
Har yanzu Baba yana nasihar sa
Inna tana nasihar ta
Amman Aunty Kwalba anƙi a daina sharri (Iye!)
Kai ta yaya zata daina? Na Gwanja ɗauki sauti
Rawa ta kama gurgu zama ba namu ne ba
Ah yai mai ƙazafi Allah yana kallon ka
[Verse 5]
Kai ta tayi dangi suna zunɗan ka
Allah bamu ido ranar ganin ƙarshen ka
Kai girbi wa shukar ka
Kai tata ci ta cutar ka
Ai ta gani a ƙwaryar ka
Ai dolle za ya gani a kwaryar sa barshi kawai da halinsa
Kowa akwai abincin sa
Ba sai yayi hassada ba
Idan lokaci ya ishe mana zamu daina (Iye!)
Ah yai gwara ku daina haushi da mu
Allah ne yakeyi damu
Ko kun kama suna da mu
[Chorus]
Ai ko ku ƙi kama suna da mu
Mu mun samu dai dai da mu
Ko kuna ƙin mu tofa dubu suna yi damu
Munji gata
Toh ai su Barmana Choge ma sun tafi
Allah bamu sa'ar zuwa su ʼyan adawar
Mu dukka a bar su gadin gari
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...