Lyrics

Sunanki ne a zuciya ta Ni naki ne sahibaata Aurenki ne mannufata Hakkinki ne na ba ki gata Wataran wata rana Za a kai ki gidana Matsayin matata Ke ce madarata Wataran wata rana Za a kai ki gidana Matsayin matata Kece madarata Na Matsu, na matsu Na matsu, na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Nace na matsu, na matsu Na matsu, na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Allah ya kai mu, Allah kai mu Allah ya kai mu ranar nan Allah ya kai mu, Allah kai mu Allah ya kai mu ranar nan Allah ya nuna, nuna Allah nuna mana ranan nan Allah ya kaimu, Allah ya kai Allah ya kai mu Wayyo Allah dadi Your presence is daɗi Your absence is ɗaci You're my happiness Your love is like waterfall No go play you like futuball Your birthday is on 24 I will never forget Wataran wata rana Za a kai ki gidana Matsayin matata Kece madarata Wataran wata rana Za a kai ki gidana Matsayin matata Kece madarata Na matsu, na matsu Na matsu, na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Nace na matsu Na matsu, na matsu Na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Walle na matsu, na matsu Na matsu, na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Nace na matsu Na matsu, na matsu Na ga wannan rana Na matsu, na matsu Na matsu Wallai Allah ya kai mu, Allah kaimu Allah ya kai mu ranar nan Allah ya kai mu, Allah kai mu Allah ya kai mu ranar nan Allah ya nuna, nuna Allah nuna mana ranar nan Allah ya kaimu, Allah ka Allah kai mu ranar nan
Writer(s): Ali Namanjo, Ademola Tarka Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out