album cover
Lokaci
2,630
Folk
Lokaci was released on June 11, 2021 by M. Inuwa Edutainment as a part of the album Lokaci
album cover
AlbumLokaci
Release DateJune 11, 2021
LabelM. Inuwa Edutainment
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Dama da hauninki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Hada kaya mu kai ki
Yar kirki
Hada kaya mu kai
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Fari nayo baituka nake hada kaya mu kai ki
Sai yazamo nai ruwa tsaki a cikin sha'anin ki
Har nayi alkawari zan buga baitutukanki
Kowa ya tabbata a sanda nayo yar amana
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Ga wata tauraruwa da rai
Yafi kauna ya koda
Shi ko idona na yawan
Rabe danye da kauda
Mata a gidan biki sukan
Taya hanci da kuda
Dan haka duk dan halali
Bayi gudun raya sunnah
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Lalai dakin amarya za'a ji kamshi cikinshi
Yar gata itace akeyiwa kaya da leshi
Kunsan wata tafi wata ko a yawa ne na gashi
Kujera ta zama riba
Ayi bida don a zauna
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Kunsan tantabara da alkawari aka santa
Shi kukan kurchiya ko mai nazari ke fahimta
Kwai ganganci ace ana hada jirgi da mota
Dauker kayanka tela
Su yanka-yanka ya jona
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Sai rana ta bukata
Za'a ga rana ta tsari
Nagano martabar guda
Tai ban-ban da mayi
Wakata ta kai amarya bayi jamin gori
Tunda daga baki ya furta
Baki da tsara gurina
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Uwar su dadi yana a tare da zaki da maiko
Su kuma matan mu jan aji suka gada ya iko
Takun ku a hankali ku lura da mai dana tarko
Sabga ta biki idan daku
Shagali ke gudana
Gamu cikin lokacin ki kinji amarya (a gidan ki)
Ba wata bayan ki yar halak
Hada kaya mu kai ki
(Mix golden goose)
Dama da hauninki yar halak
Hada kaya mu kai ki
Written by: Nura M. Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...