Lyrics

Amana ce Baitukan namu na kauna ne Me zaki ce mini naji nima? Ka rike duk wanda yayi ma so na gaske Kar ka saki dama Kamar mafarki ne mu bar haggun mu yau mun shiga dama Ruwan zuma ne aka ce na sha zana miko ma (On the beat) (So na ne fah) Bani so da kaunar ki kawai dai tsiratar da rai kar yai fama Rashin masoyi ba dadi Naga haka ya sa wasu suma Ai babu ji babu gani Dahin so zaya tsayar ma Idan akwai rai da rabo Aure dake zanayi ma Naji an fadi so aka ce baya da tausayi haka na gano Bana biye mai aniyar ya raba mu kar wa tagun mu ya kunno Rike ni sosai da amana sirrika na so karda ka tono Mai sanya hange ma rana baya kara hasken da ya danno Abar so na Ke zanyi wa soyayya ta gaske Kina so na Nima a cikin rai ba kamar ke Bana shakka Ni koh ta ina fadi sai ke Da banbanci ai gun shukar dawa da wake Cikkar buri auren mu a yau koh a mafarki Cikin rai na In naga hakan na samu sauki Na yarda da kai Koh gobe gida je kai sadaki Masoyi na kai ne na rika a so da hanke Na shiga so Nima na shiga Ke naka so Zo mi ga daga Ke naka kauna Nima haka Kin shiga rai na Ban kula kowa Ruhi na tuni na bar ma Alkawari nai nidai zani hidimta ma Zan maka komai buri nawa ka ban dama Kai mini rana tillas ne na fadi nima So da amana lallai zaya fin yin karko Na cika buri in har naga ana baiko Dole na nuna ke zabi na dana dauko Kinyi amana dan baki mini cuta ba Mixed kobincus
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out