album cover
Daran Su
album cover
Daran Su was released on June 11, 2021 by M.Inuwa Edutainment as a part of the album Ni Da Ku
June 11, 2021
LabelM.Inuwa Edutainment
LanguageEnglish
BPM180
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Da ransu za ayi komai
Gyadar mu zata zubo mai
Da lokaci yai nisa
Jifan su kas zai dawo tabbas
Da ransu za ayi komai
Gyadar mu zata zubo mai
Da lokaci yai nisa
Jifan su kas zai dawo tabbas
Sanda jinjiri ya girma
Zuciyarsa ta san nema
Jarumi a filin fama
Karensa ne zai kamo
Dan hukuma sai rarrashi
Karnika suna yin haushi
Mu ko zamu dau lumfashi
Sufa kafar su da zomo
Da ransu za ayi komai
Gyadar mu zata zubo mai
Wagga zamani yai tsauri
Bani shan fura mai kauri
Ni kututturen tsandauri
Wa zai dake ni ya komo tabbas?
Da ransu za ayi komai
Gyadar mu zata zubo mai
Da lokaci yai nisa
Jifan su kas zai dawo
Ga buhun kasa mai nauyi
Na wahala da 'ya'yan bayi
Wanda keda ciwon sanyi
Ya bada sautin romo
Tabbas
Da ransu za ayi komai
Zaifi kuyi neman tsira
Karku shantake yin hira
Barwa baki taunar taura
Maza ku sauke gammo
Okayy
Kasheepun kida
Written by: Nura M. Inuwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...