album cover
Matso
90
African
Matso was released on March 18, 2022 by Northeast Records Nigeria Limited as a part of the album Tauraro
album cover

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Lilin Baba, (Lilin Baba)
One top
Northeast records
So mu kulla da ke
So mu kulla da ke, mama
Zo mu zauna da ke
So mu zauna da ke, mama
A so akwai yarda
Eh, akanki na yarda
Mai kyau yake tsada
Ba kamar ki na shaida
Kin basu duk rata
Kin zama yar gata
A kanki zan iya ta-ta-ta-ta-ta
Matso ku sa, matso ku sa, baby
Matso kusa, matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa
Baby
A kina da kyau surar ki tana rikita ni
Eh, tana rikita no, soyayya tana rikita ni
Darai da rana kanki nake ta tunani
Ai, nake ta tunanni, akanki nake ta tunanni
Zo ki bani so nima zana so
Inda kika so nima zana so
Kinji, zo ki bani so nima zana so
Inda kika so nima zana so
Ke mai farin idaniya dake nake fariya
Ni zan baki dariya
Matso ku sa, matso ku sa, baby
Matso kusa, matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa matso kusa
Baby na, matso kusa matso kusa
Baby, matso kusa
Baby
Mai farar idaniya
Matso kusa
Written by: Don Adah, Lilin Baba, Mbeat
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...