Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Lilin Baba
Lilin Baba
Performer
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Lilin Baba
Lilin Baba
Songwriter

Lyrics

Haa ah kinka bani na gode soyayya Farinciki zan samar maki duniya Bako shika tambaya daujeriya Shikwa 'dan gari shikeda amsar tambaya Babu ke makwanci gareki zan zama mafeci Maganin takaici zansaki kidinga bacci Hm mm farinciki oyoyo farinciki Ha aa ah kagane komai yarda da tushe sosai Dani dakai zamu 'ya'da reshe rassai Farinciki na kaine ka koyan tausai Abinda kaima babu abinda kau zai fansai Farinciki silarka nasamu A Duniya dakai zan damu Oh oh oyoyo farinciki Kyakkyawa kalarki nake nema Domin irinki batada alfarma A sahun mata kece sha nema Na samu na gode Allah mai girma Ya minni duk abinda nake nema Nazam sa'ar ko yaushe sai farinciki He ye farinciki oyoyo farinciki Ah aah soyayya ta jini takaini gani gabanka Inda hadi da sa'a zani zamo matarka Mai kula da hakkinka a cikin hidanka Sabon ango shine sunan ka Gani ta farko cikon burinka Ya Allah kasa mui dace da makoma
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out