album cover
Sai ke
1,108
Hip-Hop/Rap
Sai ke was released on March 18, 2022 by Northeast Records Nigeria Limited as a part of the album Tauraro
album cover
AlbumTauraro
Release DateMarch 18, 2022
LabelNortheast Records Nigeria Limited
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM104

Credits

Lyrics

To su kada, su buga, su raya
Lilin baba
To su kada, su buga, su raya
Amada
One top
Taho maza muje gida yarinya karda kece mini kin ki
Karda ki sani cikin zulumi da miyar da nike kaunar ki
Tafi dai ade tango (tango)
Dan ke ade tango (tango)
Da ya bani ta gari mai hankali kamila ce, kamila ce
Ka-ka kamila ce, kamila ce
Kullum na kira ki kina dauka ko munyi fada wo da makeup
Ko ance na barki bazan iya ba, bazan iya ba bazan iya ba
Kullum na kira ki kina dauka ko munyi fada wo da makeup
Ko ance na barki bazan iya ba, bazan iya ba bazan iya ba
Tattaka mugani yarinya
Tattaka mugani
Ju juya mugani yarinya
Ju juya mugani
Tattaka mugani yarinya
Tattaka mugani
Ju juya mugani yarinya
Ju juya mugani
Toh su kada, su buga, su raya
Babu wata sai ke
Toh su kada, su buga, su raya
Babu wata sai ke
Toh su kada, su buga, su raya
Babu wata sai ke
Toh su kada, su buga, su raya
Babu wata sai ke
Northeast records
Kinyi kama, kinyi kama da ni
Nayi kama, nayi kama da ke
Kinyi kama, kinyi kama da ni
Nayi kama, nayi kama da ke
Tafi dai ade tango, tango
Dan ke ade tango, tango
Da ya bani ta gari mai hankali kamila ce, kamila ce
Ka ka kamila ce, kamila ce
Kullum na kira ki kina dauka ko munyi fada wo da makeup
Ko ance na barki bazan iya ba, bazan iya ba bazan iya ba
Kullum na kira ki kina dauka ko munyi fada wo da makeup
Ko ance na barki bazan iya ba, bazan iya ba bazan iya ba
Tattaka mugani yarinya
Tattaka mugani
Ju juya mugani yarinya
Ju juya mugani
To su kada, su buga su raya
Babu wata sai ke
Toh su kada, su buga
Northeast records
Written by: Don Adah, Lilin Baba, Mbeat
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...