album cover
Zauna
275
Hip-Hop/Rap
Zauna was released on March 18, 2022 by Northeast Records Nigeria Limited as a part of the album Tauraro
album cover
AlbumTauraro
Release DateMarch 18, 2022
LabelNortheast Records Nigeria Limited
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM123

Credits

Lyrics

Lilin Baba
One top
Northeast records
Gida na ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Gidana ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Gidana ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Taho da saurari saurari, zo da saurari saurari
Taho da sauriri mama zo da sauri sauri
Da kalaman so nazo na baki kyakkyawa
Kalaman so nazo na baki kyakkyawa
Toh furta min kar ki min yawa
Ki furta min kar ki min yawa
Ni garin ne ni zana je
Kizo muje masoyiya
Ni garin ku ne, ni zana je
Kizo muje masoyiya
Gida na ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Gidana ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Gidana ni zaki zauna
Ni na yaba da ke
Taho da saurari saurari, zo da saurari saurari
Taho da sauriri mama zo da sauri sauri
Taho da saurari saurari, zo da saurari saurari
Taho da sauriri mama zo da sauri sauri
Ahh yaiii
Ahh yaii yai
Ahh yaii yahh
Ahh yaii yai yai
Written by: Don Adah, Lilin Baba, Mbeat
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...