album cover
So
705
African
So was released on March 18, 2022 by Northeast Records Nigeria Limited as a part of the album Tauraro
album cover
AlbumTauraro
Release DateMarch 18, 2022
LabelNortheast Records Nigeria Limited
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM111

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Lilin Baba
One top
Kasheefun kida
Garin masoyi bai nisa
Yau gani, tazo a dab dake
Na sha wuya a soyayya
Tauraruwa ta duk saboda ke
Nasauka Sokota nai gamo da binta, yar asalin Malamawo ce
Ta sha kure da ni harma ta bani zoben so
Kamar na haukace
Wayyo binta, naza chi na same ta
Ashe baban ta yai alkawarin aurenta wayyo
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Alkawari nayi bazan waiwaya baya ba
Naje Kano ashe suna da yan mata
Duban girma miyan salama na santi Salima cikin salama
Tabani so dukkan kula tana bani
A gun ta nai, nake ganin akwai dama
Marainiya ce bata da wani kowa
Sai yayyan ta dan daba mutan rigima
Wai baya kauna ta inje akwai mata
Wai in na sake zuwa ai kaina zai sarai
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da Tabbas
Nabiya garin Abuja na samu yar budurwa
Waccha zata daibai kewa soyayya ta
Mai idanuwa da haske mai kyau ta shiga rai na
Kowa zai so garai shi ki zam mata
Kasani na mace baya na zuta
Na daina tuna Salma harda Binta
Ta kaina har gida inga mamanta
Mamanta tace "Lilin Baba na fahimta, Aisha ce kakeso"
Nace "Eh inaso", Tace "Ta bani je ka rike amana"
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da tabbas
Ahh-ha-ha
So bashi da Tabbas
Northeast records
Written by: Don Adah, Lilin Baba, Mbeat
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...