album cover
Alkuki
3,923
World
Alkuki was released on February 23, 2015 by Abnur Entertainment as a part of the album Rigar Aro
album cover
Release DateFebruary 23, 2015
LabelAbnur Entertainment
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Ki bani in baki chika chiki ba rauwa
Na bayyana miki so ra'ayinane
Ka bani in baka chika chiki ba rauwa
Na bayyana maka so ra'ayinane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Na iso kizo ki sauka gidana
Kar karace min sai wata rana
Tunda kinga sonki yabi jinina
A so ba kyau daga kai
Dukkanmu mun gane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Na radde idona banga hazoba
Na shigo da rana banyi dare ba
Zana fara sa kafa tazare ba
Ayi hankali dakula dukka ma'aunine
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Rai da so basa jurewa kwalele
Duk da dai so an sani shi da salle
Damuwa in nazarin ki ya kulle
Tuno laila a sharhin masoyane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Ya kazo ka dandana mini zaki?
Koko so yasa na shaki hayaki?
Ni da kai a sakiyar mu da hakki
In so da gaske muke yana bayyane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Ga duhu na ganshi tare da haske
Dan kallo nayi tuntube har na yanke
Nagani magani gunki bani na warke
Akai ne zai aiki da yan bayanaine
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Naji so wassu sukayi na birge
Kar mu kyale ran mu yayi mana chuge
So yana samun sane da irge
Karshen kwatancen sa ashe cutane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Ki bani in baki chika chiki ba rauwa
Na bayyana miki so ra'ayinane
Ka bani in baka chika chiki ba rauwa
Na bayyana maka so ra'ayinane
A duk turare ba kamar almiski
Shikuma alkuki kun aje haskene
Written by: D.R., RR
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...