album cover
Surrin Kishiya
album cover
Surrin Kishiya was released on February 23, 2015 by Abnur Entertainment as a part of the album Soyayya
AlbumSoyayya
ReleasedFebruary 23, 2015
LabelAbnur Entertainment
LanguageEnglish
BPM96
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Kun yarda dani yan mata na yarda daku ba karya
Sirrin kishiya zana fadi ku rike mu muso juna
Mun yarda da kai yan mata tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Eh, na gamsu da kyaun halin ka, nazari da tunanni na
Aure in na samai ka na zarche kawaye na
Kalmar so in an furta nazarin ta ake kwana
Muyi alkawari zan so ki kar ya dada dauyi na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Buri na in aure ko sun rinjaye ni
Kuma gashi ina kaunar ku
Zuciya ta na rauni
Tsari natsuwa dai daita da irin su ka burge ni
Ka san maganar mun shirya kai zakayi aure na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Nai sa'ar mai kyan hali ka gagara kushewa
A fagen kauna na nache domin ka nake tsaiwa
Kiran da kike na amsa kardai muyi gaggawa
Dukkanin ku ina kaunar ku, kun gazgata zanche na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Auren mata daya dai dai ne inyo hudu in na kai
Zan daurai yin adalchi da ga daya chiki ba san kai
Na wuce haka nai laifi ne mai niyya wane kai
Amman ku sanni ina sanku na fadawa abokai na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Tsamo na babban tafki nasan ka gwanin kirki
Cika alkawari gefan ka bai zamto ma aiki
Koda zuciya ta bata dan sa min in barki
Ku fada min mi zan dauka so ko addini na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Eh, dawo kusa kar ki gefai a masoya na kinyi
Na garfaka kalmar sanki kukan zuciya nayi
Duk naji kalaman bakin ka jika na yai sanyi
Fatan da nake da yawon buri kazamo ango gu na
Mun yarda da kai yan mata, tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Kun yarda dani yan mata na yarda daku ba karya
Sirrin kishiya zana fadi ku rike mu muso juna
Mun yarda da kai yan mata tsari naka baka karya
Sirrin kishiya na a duhu bama so a tona
Written by: Isa Gombe, Mubarak Dutse & Farouk M Inuwa, RR

Loading...