album cover
Asha Rawa Rawa
13,234
World
Asha Rawa Rawa was released on October 4, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Tribal Nightlife, Vol. 1
album cover
Release DateOctober 4, 2018
LabelApple Media Africa
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM127

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ado Gwanja
Ado Gwanja
Songwriter, Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Isa Gombe
Isa Gombe
Producer

Lyrics

[Verse 1]
Asha rawa-rawa, mata a sha rawa
Ku sha sha'aninku duniya ce (Sama)
[Verse 2]
Asha rawa-rawa, mata a sha rawa-rawa
Ku sha sha'aninku duniya ce (Sama mata)
[Verse 3]
Wani ya tashi wani zai kwanta
Wani ya gaji wani zai huta
Kai gidan duniya rawa ta 'yan mata
In ji Adamu dan gidansu Gwanja
[Verse 4]
Kai ya sama mata
Sama mata
[Verse 5]
Allah ya nufe ni nai dawowa
Da wata tsarabarku don farantawa
Kai mai kwadayi shi ya san gidan mai rowa
Batun haka yake babu mai ja
[Verse 6]
Ah haka ne wallahi
[Verse 7]
Kai ku taka rawar ganin ido mata
Ku nuna farin ciki da ganga ta
Kai ku sha sha'aninku kun ji 'yan mata
Tunda biki ake na 'yar gata
[Verse 8]
Kai! ai mamar mamar mamar mamar mamar
A yi muto muto muto muto muto sama
Kai ah ah sama mata
Mata mata mata (Kai)
[Verse 9]
Mai son yajji tambarin mata
Ya zo ya ishe ni kan kujera ta
Mai neman jini yaje kwata
Ni ko ba ni zuwa bikin da ba mata
[Verse 10]
Mata mata mata
Kai sama kai ah ah
Sama mata
[Verse 11]
Ga ruhin bikin gurin ta zo
To ku ban nama ku bar batun tozo
Don ko ba wani kan da bai gudun kozo
Ni ba zan ki bikin farin ciki ba
[Verse 12]
Kai ta tafasa ga ta nan
Kuma ban sauke ta ba
Nan ne zan tsaya
Ban ce ku rike ni ba
Kuma ban ce da kun ji baitin ku ki binsa ba
Haka ne nasarar mawaka
[Verse 13]
Kai! ai mamar mamar mamar mamar mamar
A yi muto muto muto muto muto kai sama
Written by: Ado Gwanja
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...