Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Me-Me-Meemah (eh-eh eh-eh)
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah (eh-eh eh-eh)
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah
Muyi soyayya ni da ke
Jin dadina a duniya lallai sai da ke (autar mata)
Zuciya ta na tsarkake
Kiyarda dani aurenake fata muyi dake (autar mata)
Baiko zanayi dake
Zan je gidanku dan a sa ranana dake (autar mata)
Meemah autar mata (autar mata)
Gareni kin zamo 'yar gata (autar mata)
Sarauniyar 'yan mata
Kyakkyawa Meemah fasa taron mata
Meemah
Eh-eh eh-eh
Farkon haduwa dake idaniya ta sawa zuciyata so da ke (autar mata)
Zaciyata ta babbake amma da ganiki Meenah komi ya wartsake (autar mata)
Duhu duk ya nanike amma da zuwanki Meemah ko ina ya haskake
Autar mata ki zamo matata
Mu haifi diya dani dake manufata
Autar mata zo muje mu shakata 'yar gata
Mu sauka madina ni da ke muyi bauta
Meenah
Kiji tausaina (kar ki bada shi)
Kullum dake nake mafarkina (kar ki yada shi)
A dare rana (kar ki bada shi)
Kullum hotonki ne a dp na (kar ki yada shi)
Wataran dai zanije garinku
Inga abbanki har cikin gidanku (autar mata)
Meemah autar mata (autar mata)
Gareni kin zamo 'yar gata (autar mata)
Sarauniyar 'yan mata
Kyakkyawa Meemah fasa taron mata
Meemah
Meemah gata da kishi
Batason yau nadi da lauje
In zani zance
A wurin wanka in goge kauje
Ooh-oh na-na-na
Saboda kauna
Kullum zanje in gyara saje
Komai nake yi
In Meemah ta kirani dole zanje
Autar mata
Balarabiyar 'yan mata (autar mata)
Kin zama wata kin zam zara ta (autar mata)
Sarauniyar 'yan mata
Kyakkyawa Meemah fasa taron mata
Meemah
Me-Me-Meemah (eh-eh eh-eh)
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah (eh-eh eh-eh)
Me-Me-Meemah
Me-Me-Meemah
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...