album cover
Sama Lula
12
Pop
Sama Lula was released on June 11, 2018 by White House as a part of the album Ganga Sa Waka
album cover
Release DateJune 11, 2018
LabelWhite House
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM130

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Duniyar asharele nanaye (oh nana)
Yan mata ku taka rawar shoki (oh nana)
Sama, rigin sama lula
Sama, rigin ahh
Sama, rigin sama lula
Rigin ahhh
Eh, daga baya, baya tukin gaba sai da mata
Gayu kuja da baya aikin ba naku ne ba (iyeee iye)
Amma fa bance kuyo zuru ba (iyeee iye)
Gemu bayi hana wasa kaji baba (iyeee iye)
Eh, asha ruwa yi amkas da zubo
Karda kuce ina ziga ku bakuyi tanadi ba
Kune adon gari mata
In baku ba gari mata
In kukai yawa dole gari ya birkice mata
Ashe mata kun zama yan gata
A sanya riga asa wando saboda ku mata
A sai mota saboda ku mata
Eh a tara kudi saboda ku mata
Rigin sama lula
Lunbo, lunbo, lunbo (sama lula)
Lunbo, lunbo, lunbo(sama lula)
Lunbo, lunbobo, lunbo, lunbo
Lunbo, a'a lunbo, lunbo
Iye mata, tafa, tafa
Iye mata ku ringa tafa, tafa
Mata, mata, mata, mata, mata, mata, mata sama
Kasa
Sama
Kasa mata
Lunbo, lunbobo
Ku daina boye, boye mata ku firfito fili lokaci yana shedewa
Zamani yana karewa
Ga yan mazan suna tsarewa
Ita ko amarya tai kamawa
Ta rike ango babu yadda zai kufcewa
Rike shi amarya
Auren sunnah yana kure damuwa
Ango amarya ya zam miki garkuwa
Ki rike shi kar ya kufce miki yar uwa
Matan gari suna kyalawa
Kina gani zasuyi kwacewa
Ki rike mijinki kuyi takawa
Eh amarya 'ya ta gari
Kowa yana fahari
Mijin akwai hakuri
Rike shi amana amarya, haba
Rigin sama lula
Lunbo, lunbo, lunbo (sama lula)
Lunbo, lunbo, lunbo(sama lula)
Lunbo, lunbobo, lunbo, lunbo
Lunbo, a'a lunbo, lunbo
Eh, daga baya, baya tukin gaba sai da mata
Gayu kuja da baya aikin ba naku ne ba (iyeee iye)
Amma fa bance kuyo zuru ba (iyeee iye)
Gemu bayi hana wasa kaji baba (iyeee iye)
Eh, asha ruwa yi amkas da zubo
Karda kuce ina ziga ku bakuyi tanadi ba
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...