album cover

Da Soyayya

13,934World2018
album cover
Da Soyayya was released on June 6, 2018 by Apple Media Africa as a part of the album Tribal Grooves, Vol. 22
ReleasedJune 6, 2018
LabelApple Media Africa
BPM125
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Yayyafi na ruwan hawaye
Yayyafi na ruwan hawaye
Yayyafi na ruwan hawaye soyayya ninajanga Allah
Bani zan baki sonda 'kauna zuciya ta daina kuka
Tausaya dake nake kwana, zuciya tana nema
Yayyafi na ruwan hawaye soyayya ninajanga Allah
Bani zan baki sonda 'kauna zuciya ta daina kuka
Tausaya dakai nake kwana, zuciya tana nema
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Na amince dake a raina na nura kece farinciki na
Martabar kice tasanya raina yakama bako
Samin kamarki sai nai dace
Humaira kinyi babban dace
Duka arewa na duba banga 'ya da ta kaiki kyawu na hali ba
Dawo masoyi dawo, dawo ka ceci raina
Na baka zuciya ta 'bargo na rayuwa ta
Martaba da takon girma na baka du sunanan
Ah a Humaira a zuciya ke nabawa burina
Yayyafi na ruwan hawaye soyayya ninajanga Allah
Bani zan baki sonda 'kauna zuciya ta daina kuka
Tausaya dakai nake kwana, zuciya tana nema
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Burin idanuwa na kallo
Makiyan mu kuma ku kwana
Hakane zana sanya rigar 'kwallo cikin samarika zo shan
Eh zuciya ta ta yarda
Nabaka kaina har abada
Zana ma takon birga
Eh a fage na rawa wannan anbani lambar birgewa
Bari ma in jujjuya
Yayyafi na ruwan hawaye soyayya ninajanga Allah
Bani zan baki sonda 'kauna zuciya ta daina kuka
Tausaya dakai nake kwana, zuciya tana nema
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Lallai zuciya tana amsawa, kallonki in nayo kyakkyawa
Hankalina zaiyi gushewa randa babu kai 'dan baiwa
Marmaza taso zaki amsa zuma taso 'kauna ki lasa
Hakane na aminta na karba zan lasa ya wanke raina
Haha aa ahe
Yayyafi na ruwan hawaye soyayya ninajanga Allah
Bani zan baki sonda 'kauna zuciya ta daina kuka
Tausaya dakai nake kwana, zuciya tana nema
Ha, ah-ah, ahh haha aa ah
Yayyafi na ruwan hawaye
Yayyafi na ruwan hawaye
Written by: Umar M Sharif

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...