Music Video

Meerah
Watch {trackName} music video by {artistName}

Featured In

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mudal guitar
Mudal guitar
Acoustic Guitar
Abdul Hassan
Abdul Hassan
Performer
PRODUCTION & ENGINEERING
Hassan D YP
Hassan D YP
Producer

Lyrics

Na tashi dake Zuci yau ke zan wa baituka na Farar aniya Suna gimbiya Allahu yasan manufa na Iya yanayin Dana damu dashi rai ya zan na manta Baiwar Allah Hasken fitila Mai haske cikin bakin gida na Na rayu dake Rayuwar da ba zaiyu na manta dashi ba Cikin natsuwa Akai shakuwa Ra'ayin ki yazama ra'ayi na Kin tashi da kyau Tsarukan ki akai ba zanyi tantama ba Kina da Hali Sannan asali Koyi da ake da dan Amina Samun ki cikin Dubu na dubu na mutane ban tabbatar ba Akwai natsuwa Ta sani tsuma A dole na sunkuyar da kai na Kyauwun ki Halittar ki Muryar ki Dasu na cire bakin ciki na Ina fahari Na tare dani Kina ciki yar cikin gida na Meerah diya mai dubun alkhairi zuciyar ki babu cuta Kina da aji Suma daga ji Sun san an tashi duk amo na Ni fah bazan manta ba Ban zatan zan koka ba Wai ashe ban dace ba Tunda dai ban dafe ba Da mai share hawayen ki in sun ka zuba Tausayin da nake ni Wa za ya taya ni? Sarautar ki, matsayin ki bazai tabu ba Kinyi daban a mutane Samu ya wuce ni Ameera na san ko ba kwalliya fuskar ki da kyan halitta Sa'a da rabo, na kanyi yabo, in tayi abin bajinta Duk wanda yai sa'a da samun ki a zuciya baya cuta Wanda yayi rashin ki duniya shin ina zai je ya huta? Iya tsanani, laifukan ki Ameerah ba zaiyu in gani ba Na kan kore shi in na tuno matsayin ki a zuciya na duba Komai sanadi akasi da ya zo sam-sam bai kore mafita ba Abinda nayi nufi, na barshi a rai na ba zan furto ba So ya kan nuna kamanni Da a can bai burge ni Ba zato ba tsammani Tausayi ya kama ni (It's Hassan the youngest producer)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out