Lyrics

Rub master Wepa AD music studio Nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri-nuri Ga maigidana da nuri na Dana tashi bacci Zanyo kwatance na Duniya da fadi nagani cikin karatu na Rayuwarmu dake nake kallo kullum a allo na Maimakon rubutu sai na bige da za zana bakina Nasan kin yarda, na san kin yarda dani tun a alkali Ki ban lokacinki, na dawo gurinki Gashi kamar kowa Baya gudun kowa Wanda nake baiwa Dukkan tunanina Kyawu gurin tsayuwa Kaine kadai nawa In ba ka ba kowa Rashinka sai gawa Kira ta larabawa Ka kori yarbawa Iri na hausawa Miyar gidan kowa Kuce dani wawa A kansa ba yawa Duk inda kake zama ka kirani zan zowa Gareki ni babban masoyi Wanda zai bada ranshi fansa ne Komai nawa gunki kyauta ne Da kince ayi shi dai-dai ne Miye zan fada ki yarda? Koko in nuna shaida Soyayyar mu da tsada Zo muyita cikin gidana Ni dai inata fadi sai dai ke A kanki zanyi fadan wukake Gareki zana zamo dan aike Dan baniso in ga wani da ke Dan bani so in ga wani da ke Zan iya bashi wuta nan take A kanki halina ba sake A kanki halina ba sake Nurina wanda nake kauna Nurina wacce nake kauna
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out