album cover
Rariya
11,731
R&B/Soul
Rariya was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Masoya
album cover
Most Popular
Past 7 Days
02:10 - 02:15
Rariya was discovered most frequently at around 2 minutes and 10 seconds into the song during the past week
00:00
00:10
01:55
02:10
02:30
02:35
03:10
00:00
03:23

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Abdull D
Abdull D
Composer

Lyrics

Tankade dole sai da rariya
Rariyaaa, rariyaaa
Rariyaa, rariyaa
Rariyaa, rariyaa
Tankade nayo nasa rariya, kece kikazam tsaba zabina a soyayya
Tankade nayo nasa rariya, kaine kazamo tsaba zabina a soyayya
Natankade soyayya ta nasa rariyaaa, rariyaaa
Dan inguji cuta allah ne mai kariya, kariya
Kuma na dace dan nasamo mai tarbiya, tarbiya
Lafazinta da dadi sam sam bata ashariya, ashariya
Nazam gwanin so dole ayimin jiniya
In nataho kiyo dauki kimin tarba ta soyayya
Rariyaaa, rariyaaa
Nan nan nayi nisa a so nai kololuwa, loluwa
Cikin kala damin nan naiyo tsintuwa, tsintuwa
Kaika zamomini allura na cikin ruwa, cikin ruwa
Nazama mai sa'a samunka a rayuwa, rayuwa
Duniyata yau tadawo sabuwa
Kai kashigo kayo aiki dole inmaka sakayya
Rariyaaaa, rariyaaaa
Ayyah! ah ruwan sama inkaga yayi zubowa ai damuna ce
Aure inkaga yayi dorewa wannan kauna ce
Kyautar allah nadayawa naga baiwa baiwa ce
Shi yahadamu dake kan kauna, ance mundace
Idan narasaki a soyayya sai na mace
Ko jiki yabar aiki tunda rabinshi yatsaya
Rariyaaa, rariyaaa
A hagu da dama kai naka dubi
Nafadawa iyaye kaine zabi
Littafin so ciki babi babi
Sunanka yana ciki fannin hubbi
Kowa kagani acikin littfin garrari dole
Hannunsa akwai mulki ko ko sarautar soyayyaaa
Tankade nayo nasa rariya kece kikazam tsaba zabina a soyayya
Tankade nayo nasa rariya kaine kazamo tsaba zabina a soyayya
Tankade nayo nasa rariya kece kikazam tsaba zabina a soyayya
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...