Lyrics

Kida Ke, ni na damu mu raya so da kauna Kida Kasheepun kida Mu gudu tare Mu tsira tare Okay Zana gwada miki soyayya Karki gwada mini jayaya Beat amjad record Zo yar yariya Dan ni na shirya kaunarki ke damu na Masoyiya da masoyi, ruwan zuma ce kuana Abadan zana baki gurbi raina Duk kiyi murna, al'amari na so sai da gayya Saurara zana baki labarina Daga nan zaki gane lissafina Kince sace hankalina Soyayyace, kowa da wanda zai so A raina ke nake so Dauko soso Maida so kauna Kamarki babu ni guna Babu tantama a duniya na baki mallakin kaina Kece farin cikin raina Hakori mai tauna, harshe ya furta burina Kece, nace kece tawa Daga ke fitila an kare kyawunkin bashi da tamka Yakana duk inana har kunya, haka ke, agareki akwai sirai kika soka Da soyayya Girma girma ne amma Allah ne babba Wai menene, nace wai menene Duba duba kinyi mini ban raina ba Toh dangina na samu diya yar baba Tsarina ce, kusani tsarina ce Nidai tayi min Danai magana ta amsa min Kune kunja min Da tayi na'am ni takai min Hadin Allah ne bana mutanene ba Yau ko gobe, santa bazan daina ba Ku gudu tare Ku tsira tare Zaifi ku gudu tare Ku tsira tare Midget mix Beat amjad record
Writer(s): Kashiful Suleiman Tajir Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out