album cover
Fatima
366
R&B/Soul
Fatima was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Bako
album cover
AlbumBako
Release DateJanuary 1, 2017
LabelShareef Studios Invest Nig Ltd
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM80

Credits

Lyrics

Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Sannu Fatima (eh)
Nayi sallama (eh)
Amsa da lalima (wayyo Fati)
Babu sai anjima
Ki ban ruwan zuma
In sha Fatima
(Allah ka bani Fatima)
Ce dani angama (eh)
Ki daura harama (eh)
Ni masoyinki ne, Fatima
Rai na kece
Na tantance
Zan haukace in babu Fatima (Allah ka bani Fatima)
A shekaru da dama (da dama)
Ina ta binciken na samu mai kyan hali ki
Babu Fatima
A kaf cikin su mata
Samun mai cikakiyar qualities din ki sai an bincika
Kunga ta iya kwalliya (Fatima)
Gashi ta iya tafiya (Fati)
Farin ido gata doguwa
Farin hokara gashin ta har gadon baya
Toh yaki-yaki Fatima (Fati)
Don Allah ki taho kar kiyo gardama
Ki ba Umar ruwan zuma
Mutuwar kaunar ki akan shi angama Fati
Na-na-na na na zuciya ta (eh-eh-eh)
Ta zamo mai makanta (Fati)
Babu kowa
Fatima kece a cikin ta
Kin fi mata
Gare ni kin cire cuta
Ko nayi cuta kece magani (magani)
Fati dan Allah kar ki yada ni (ki taimaka)
First class zuciyar ki sa dani (sa dani)
Cikin maza na zam nine gwani
Babu wacca zan so ke nake so zo ki bani so
Fatima
Bazannyi ba
Rayuwa in ba da ke ba (ba da ke ba)
Zuciya baza ta jure rashin ki ba (rashin ki ba)
Ki zo komai na inyi maki maraba (maraba)
Har abada bazana so mu farke ba
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...