album cover
Mata
113
R&B/Soul
Mata was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Bako
album cover
AlbumBako
Release DateJanuary 1, 2017
LabelShareef Studios Invest Nig Ltd
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM130

Credits

PERFORMING ARTISTS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Shareef
Umar M Shareef
Composer

Lyrics

Allah sarki mata
Mata abun tausayi ne
Abun a tausaya masu ne
Su suka haife mu
Muka kai matsayin da muke a yanzu
Mata iyayyen mu ne
Umar M Shareef ke wannan bayanin
Mata
Mata
Mata
Mata
Wannan waka dukka taku ce (mata)
Cancanta tasa Umar na ce (mata)
Yara manya kowa ya ce (mata)
A cikin wakar babu ce ku ce (mata)
Cikin ku ne nasamu mahaifiya (mata)
Kafin ta haife ni ta sha wuya (mata)
Wayyo Umar na tausaya (mata)
Wayyo-wayyo mama (mata)
Wayyo-wayyo mama (mata)
Wayyo ni na tausaya (mata)
Mata
Mata
Wata tara nayo a cikin uwa (mata)
Amman bata nuna damuwa (mata)
Ga rashin lafiya wayyo uwa (mata)
Har ta haife ni kunji yan uwa (mata)
Nayi kuka ta ban ruwa (mata)
Bani da lafiya tai damuwa (mata)
Cikin dare in hana ta runtsawa (mata)
Sai nayi barci tai kwantawa (mata)
Ni dai Umar bani raina ku (mata)
Wallahi ni bazani raina ba (mata)
Sarki Allah shi zai biya ku (mata)
Wayyo-wayyo-wayyo (mata)
Wayyo na tausaya wa (mata)
Ahh-ahh-ahh (mata)
Umm-umm-umm (mata)
Mata
Mata
Mata
Mata
Mata
Mata
Komai nake so tana bani (mata)
In nayi kuka ta goya ni (mata)
In nayi datti ta wanke ni (mata)
Bata bari kowa ya taba ni (mata)
Har na girma yau ku dube ni (mata)
Ga tambaya
Wa ya gyara ni? (Mata)
Ina mazaje nai maku nuni (mata)
Mu kyautata su kar muyo rai ni (mata)
Mu faranta rai ikwani (mata)
Wayyo Umma ta (mata)
Wayyo yaya ta (mata)
Wayyo kanwa ta (mata)
Wayyo mata ta (mata)
Mata
Mata
Written by: Umar M Sharif
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...