album cover
Murna
138
R&B/Soul
Murna was released on January 1, 2017 by Shareef Studios Invest Nig Ltd as a part of the album Bako
album cover
AlbumBako
Release DateJanuary 1, 2017
LabelShareef Studios Invest Nig Ltd
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM119

Credits

Lyrics

Ma-ma-ma-ma
Mafiya
Mafiya
Mafiya
Happy birthday mun zo murna
Yau ranar ka ce
Ranar ka ce
Ranar ka ce
Bismillah Allah sarki da kai nike farawa
Kai ne kai min bawa na gode kai karawa
Waka ce in na rera kowa zai takawa
Harafin yau burge wa
Kai ka rufe ni da hasakawa
Happy birthday gareka babbar rana ce
Kai bacci ka farka
Babbar alfarma ce
Gode mai dukka shi ya nufa da hakan ya kasance
Taron nan domin ka akayi wai ko ka mance?
Daga hannu gode wa masoya sun baka kula
Mai yi in akayi masa hakan bai zama matsala
A gurin nan na lura akwai wata soyayya
Mai karfi an gina ta ne kan gaskiya
Ku rike amana juna kar ku jayayya
Sai soyayya ta saka ku akan hanya
Ma'ana inzo ranar auran ku in shai shirya
In sa sauti in muku wakar soyayya
Babban yaro ne kai
An shaida ka iya kwalliya
Akwai kamun natsuwa halayya babu kwaramniya
Da kamala ai ka shiga koh a ina fadin duniya
Shiga koh ka sace wa yan mata dukka zuciya
Ni wasa nake
Ki daina hajijiya
Saki ranki ki kalle shi
Ki juya ki mishi dariya
Ma-ma-ma-ma
Mafiya
Mafiya
Mafiya
Happy birthday mun zo murna
Yau ranar ka ce
Ranar ka ce
Ranar ka ce
Written by: Umar M Shareef
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...