album cover
Mamaki
album cover
00:00
00:15
00:40
00:50
01:00
01:15
01:25
01:30
02:15
00:00
02:37
Past 7 Days
Mamaki was discovered most frequently at around 1 minutes and 15 seconds into the song during the past week

Lyrics

Shi ne, shi ne S James
Shi ne, shi ne, shi ne S James
Komai da lokacinsa, amma wancan bai gane ba
Sannu a sannu da sun yi zaton ba za mu iya ba
Wai motar mu ba ta zo da giya ba
In na fara ni ban san gajiya ba
Ban taba raina iya ba
Allah ne ya ba ni iyawa
Kallon biri suke min
Ina musu na ayaba
Ko an ki ko an so dole a kira mijin iya baba
Ko ka ce ban iya ba na san kai ɗan adam ba a iya ma
Whether good, whether bad if you see for this life ai halinka ya ja ma
Cikin gari ana lamari (Lamari)
Gidan biki nan ake bidiri (Bidiri)
Burin mata hutu da shagali (Shagali)
Ku gaya min me yai kama da ni
Duk cuta tana da magani (Magani)
Ko talauci addu'a magani
Ruwa a kwando zuba mu gani
Duka za na ja maka ni
Tun da ina ba su mamaki
Dolensu ne su ba ni maki
Eh! dole ƙanwar na ƙi
Don lambar yabo na ci
Waƙana ta je har daji
Daɗi nake ji ina fahari
Mai duka ya shiga min lamari
Yanzu a san ni a gari gari
So suke su ga mun tsaya cak
Ga shi muna ta gaba
Sun ƙi Allah Ya nufa
Maƙiya ban san me nai muku ba
Ku kai ni ƙas haba ku a su wa
Ai ni ba na guduwa kuma in na yi sallah ina adduʼa
Ƙaryarku ku hana in ci gaba
Kallon biri suke min
Ina musu na ayaba
Ko an ƙi ko an so dole a kira mijin iya baba
Ko ka ce ban iya ba na san kai ɗan adam ba a iya ma
Whether good whether bad if you see for this life ai halinka ya ja ma
Cikin gari ana lamari (Lamari)
Gidan biki nan ake bidiri
Burin mata hutu da shagali
Ku gaya min me yai kama da ni
Duk cuta tana da magani
Ko talauci adduʼa magani
Ruwa a kwando zuba mu gani
Duka za na ja maka ni
In dai na ba su mamaki, dolensu ne su ba ni maki
Eh! dole ƙanwar naƙi
Don lambar yabo na ci
Waƙana ta je har daji
Daɗi nake ji ina fahari
Mai duka ya shiga min lamari
Yanzu an sanni a gari-gari
Mai duka ya shiga min lamari
Mai duka ya shiga min lamari
Written by: S.james
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...