album cover
Sai Kallo
415
Afro-Beat
Sai Kallo was released on October 10, 2022 by Sadiq Saleh Prod. Distri. By Mr. ArewaBlog as a part of the album So Kenan
album cover
Release DateOctober 10, 2022
LabelSadiq Saleh Prod. Distri. By Mr. ArewaBlog
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM138

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Sadiq Saleh
Sadiq Saleh
Songwriter

Lyrics

Sadiq Saleh's production
Zuciya tai na'am da ke farko
A ganmu a bar mu tare sai kallo
Zuciya tai na'am da kai farko
A ganmu a bar mu tare sai kallo
(Gbosa)
(Gbosa)
(Gbosa)
(Gbosa)
(Gbosa)
Ungo mukuli na zuciya ta da ke
Komai in zanyi dolle ne sai da ke
Dukkan ciwon da ke jiki ya wartsake
Kece mai bani magani ba ya ke
Mai daraja ma kamar ki ya zan tsallake
Bani bidar ko da dai dake a mafarki
Ki alkhari garai ni, na rike
Alkwarin namu baiwa ya rike
Gara na baka rayuwata fansa
Kayi ta ko ina babu mabusa
Kowace ya ta ganka dolle ta kyasa
Dan hakan ban sake a kanka na kasa
Kayi gini a zuciya yayi rassa
In da ke mun kaikayi ka sosa
Dukka bakinciki na rai ka rusawa
Kazama garkuwa garai ni ma dafa
Soyayya
(Gbosa)
(Gbosa)
(Gbosa)
Ko yaushe in na kalle ki
Jiki ke shiga shauki
Sarauniya cikin zuciya
Dan hakan daina mamaki
Komai zanyi domin ki
Ni naso ziran kugiya
Hasken ki yafi al kuki
Kamshin ki yafi al miski
Da kin fito a kan sunkuya
Na doka tambari naki
Rawa nake a domin ki
Zan so ki dan rausaya
Soyayya
Tallafa mai sanka kar ka barni masoyi
Na rikide sam a kanka bani da shayi
Ran da ka ce ka guje ni zanyi bulayi
Dan haka shaida ni nawa sanka nakeyi
Dukka sahun lokacin da za ayi yaye
Babu kamar kai garai ni kai naga yayi
Zafin so wahalar da zuchi yakeyi
Zani fison muyi zama na adana kauna
(Gbosa)
Zafin rai na
Sirri na
Abar so na
Jigo na
Muradi na
Sashe na
Alkhari na
Ina san ki, kina so na
Babu abinda ya kai mini kai
Cikin duniya
Zuciya tai na'am da ke farko
A ganmu a bar mu tare sai kallo
Written by: Sadiq Saleh
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...