album cover
Bake Ba
6,426
Afro-Pop
Bake Ba was released on November 9, 2022 by 1825564 Records DK as a part of the album Gangariya
album cover
Release DateNovember 9, 2022
Label1825564 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM92

Credits

COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Lyrics

Dolle na amsa
In kin kira ni masoyiya bintun ruhi
Daga naisa ba wani wanda akanki zaiyo sharhi
Bani amsa
Masoyin ki ne ni karda ki sa ni a layi
Kar ki fansa
Ni naki ne
Kinji in ba ke ba
Kinji in ba ke ba
Cee da ni ba ni ba
Ba ni ba
Hirar da ba taki ce ba
Baza na saurara ba
Baza nayo kara ba
Mu raya harshen so ba
Baza na chanja hali ba
Baza na daina yabo ba
Baza na bar magiya ba, magiya ba
In kika so ki wuce da ni
Ko zaki je ki sayar da ni
Da sanki kika gama da ni, ni kingama da ni
Mi za ayi mi za a fasa?
Auren ki ni na kosa
Kiran ki ni na amsa, na amsa
Kinji in ba ke ba
Kinji in ba ke ba
Ce da ni ba ni ba
Ba ni ba
Na rayu ba dan ke ba
Haka ni bai min ba
Zan zama kamar ba ni ba
Bani ba
A ce ina ma ina ma
Naganki zaune a dama
Tunda ke nake nema
Kingane so nake fama
A ce ina ma ina ma
Naganki zaune a dama
Kinga da so naka fama
Abinci ruhi da zuciya
Ki nai mini kalma guda daya
Ki so ni only daya
Fatana tsawon rai da lafiya
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...